News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

BAFULATANI DA YAN FASHI

Started by maikyau, January 01, 2010, 03:32:03 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

maikyau

Salaam,
Wani bafulatani ne driver yana tuka babban mota.wata rana yayi loading reke sai yan fashi suka tare shi suka ce ya kawo kudi sai ya ce ba kudi sai suka ce tunda ba kudi to sai ya shanye reken da ya debo he has no option sai ya zauna yayi tashan reken yana cikin sha sai ya fashe da dariya sai ya fashin nan suka tambeye shi me ke bashi dariya bayan yana cikin bala'i sai ya ce wallahi ya tuno abokinsa ne Dan Borno shi loading Goruba yayiwo kuma yanan tafe.

bakangizo

Haha. Ashe Dan Borno business dinshi kenan, sai da goruba? :o ;D  Ka fasa kwai!

Anyway, nice one. Welcome to the forum maikyau. But we have an existing thread for jokes, "Make Me Laugh". You can post all jokes there.

Dan-Borno

Noooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooooo
you are not welcome.

WATCH OUT FOR MY REPLY.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

gogannaka

Hehehehehe,
danfulani da mugunta,but gaskita ko waye dole yayi dariya.
Mutum ya cinye goriba mota guda.......lol  ;D ;D ;D
Surely after suffering comes enjoyment

babansoyayya

Yan mata inakukene zaku sani nayi kuka

Dan-Borno

ai wannan ka fi karfin babansoyayya, sai dai kuma kakansoyayya,
kazo kofar dan agundi ko kuma tarauni akwai yan mata.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

bakangizo

Ko kuma yazo Katsina. Dem dey yanfu yanfu. Sai dai...

Muhsin

Quote from: Bakan~Gizo on January 06, 2010, 05:14:38 PM
Ko kuma yazo Katsina. Dem dey yanfu yanfu. Sai dai...

Me? ::)

Ina tunanin nima ko mahaifar iyaye--KT-- zan koma a duba min dangi saboda na Kano sunki dadin sha'ani kuma kazo da wani zance.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Bashir Ahmad

Baban soyayya a garin mu akwai yan mata buhu-buhu amma gaskiya akwai tsada sosai
Above All Fear Allah (S.W.A)

gogannaka

@ Muhsin ka saka ni dariya wallahi.
Idan na kano sun ki dadin sha'ani to how are u sure na katsinan za su yi?

BKGZ wannan magana kayi mai harshen damo.

@ bash, ina ne garin naku?
Surely after suffering comes enjoyment

IBB

To ya tafi Nijar mana ai babu nisa.

I have a similar story to that of Dan-Fulani

These two friends went to a neighbouring town and tried to rape a girl. But their caught in the act.

The king inorder to punish them, gave them big basket each to go to the forest and fill it up with fruits.

The first one fill his basket with grapes and came back. on his return the king instruct that all the grapes in the basket be forced into the guy's anus.

While they are doing that he was busy laughing, he couldn't stop laughing. The king ask why he is laughing, suggesting the punishment is not ferocious. The guy said no. He is thinking of his friend who decide to plug bigger fruit to ease his work.

The king asked the first what the second is pluggin. He replied PINEAPPLE
IHS

Bayya

Some dreams do come true