News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

RUWAN BAGAJA.........

Started by Bashir Ahmad, March 08, 2010, 09:21:22 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Bashir Ahmad

Wai shin a cikin littafin Ruwan Bagaja tsakanin, Zurke Dan Muhammad da Alhaji Imam (Dan Shehu) wa yafi kwarar (cheat) dan uwansa a lokaci tafiya Alhaji neman ruwan bagaja.
Above All Fear Allah (S.W.A)

gogannaka

Ni bana iya tuna labarin.
Ko zaka dan karanta mana kadan daga cikin kwarar juna da suka yi?
Surely after suffering comes enjoyment

bakangizo

I can't remember the story as well, amma ina ganin ai an fi kwarar Zurke.

habibriosity

Ruwan Bagaja har kun tuna min kayan ban dariya.... ha, ai ni ina ganin amfi kwaran m Zurke a wannan labarin, amma i will take it again,,,, ko ba komai ai na sha dariya

IBB

Zurke dan Mahammam, Himma dai dan Shehu. I have to read it again. I have the english version I download somewhere online
IHS

Ibro2g

Definately Zurke dan Muhamman. I cant believe anyone would read and forget that book. anyways, I always thought it was acme Hausa literature at its best, until...well, it is.
Safety and Peace