News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Hausa Films

Started by Anonymous, March 01, 2002, 08:10:53 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 3 Guests are viewing this topic.

Shiekh

Take it easy, its a matter of opinion & everyone is entitled to his own opinion(even if the opinion is wrong, sai a gyara masa).

dan kauye

uhmmmmm....wallahi i hav 2 admit d fact dat i'm a big critic of hausa movies gaskia,dey dont reely portray d reality of hausa culture,tradition or lyfstyles,dey're juss indian wanna-bes....u can imagine,mixing american action packed,indian dances n gestures 2geda wit d hausa culture n a twist of arabian culture ol rolled in one....sickie...not only does it make me sick it olso pushes in2 a sense of embarassment or shud i say shame?? wallahi abin kwata kwata baya min tsari sam sam....it wud hav been a diffrent story if dey took d footprints of uhmmm....hankaka,boloko,and a host of odas...amma wannan indian emulating din  i no dey insyde sam !
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

dan kauye

Quote from: "Garba_serkik":P hausa films are rubbish anyway cos the people dont have style
they cant do anything without mentioning religion oh pls just have fun for a while
why does everything have to be with religion u are not saints and not all saints go to heaven
remember...alll u so called young people go partying ndance and u all hav satelite televion with millions of channels so definately u are doin something bad by watchin porn at night or even watchin people on sky one
so just shut up about religion for once cos u dnt really like hausa films anyway!!!  :P
but on the other hand if u waork with other people from other cultures in nigeria u might just make it big.....!!! 8) ;D

why dont Garba (my name sake) complain when he is playing for nigeria super eagles....just enjoy the moment people and stop tryna be fake ass saints!!...
dis nigga dont tolerate nuts!! ya heard!! now shake ur booty to ludacris!!!

a'a kai kuma ai ka saki layi....haba how cudu be unreeznable.... haba arent u a muslim??? though i hate hausa movies i cant critisize dem 4 portraying islam infact if it waz dere coz it wud hav been a diffrent story...
BE A PROUD MUSLIM ANYTYME ANYWHERE.....!
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

Shiekh

Quote from: "dan kauye"uhmmmmm....wallahi i hav 2 admit d fact dat i'm a big critic of hausa movies gaskia,dey dont reely portray d reality of hausa culture,tradition or lyfstyles,dey're juss indian wanna-bes....u can imagine,mixing american action packed,indian dances n gestures 2geda wit d hausa culture n a twist of arabian culture ol rolled in one....sickie...not only does it make me sick it olso pushes in2 a sense of embarassment or shud i say shame?? wallahi abin kwata kwata baya min tsari sam sam....it wud hav been a diffrent story if dey took d footprints of uhmmm....hankaka,boloko,and a host of odas...amma wannan indian emulating din  i no dey insyde sam !
ai muna tare,(ol tugeza). kun gane?

kmata

Na karanta bayanan mutane da dama  a kan fina finan hausa kuma akasari kushe su suke yi.Ni kuwa a gani na ya kamata mu yabawa masu shirya wadannan fina finai.don kuwa ko ba komai sun taimaka mana wajen rage kallon fina finan turawa da na india wadanda basa koya mana komai sai rashin da'a da batsa.kuma akasarin fina finan waje ana yinsu ne don isar da wadansu sakonni da basu da alheri a garemu.Kuma ana cewa wia fina finan hausa ba su da ma'ana kuma basa kowar da komai.Ai ance komai yana son gyara.kuma da rarrafe ake tashi.Duk al'umar da kaga ta ci gaba to dogara tayi da abun da yake nata ba na aro ba.Don haka mu inganta namu, mu gyara kura kurenmu,sai mu sami irin ci gaban da muke bukata.

gogannaka

Wannan magana taka gaskiya ce kmata.....ina ga lokaci yayi da za mu daina kushe fina finan mu na hausa....ko ba komai dai naka naka ne........idan hannun ka ya rube ai ba ka yanke ka yar ba sai ka nemi magani.......
A gaskiya fina finan hausa suna bukatar professionals su shiga lamarin.mafi yawancin wadanda suke shirya fina finan ba su da ilimin shirya fina finai.Haka ma actors da actresses din.Kuma a gaskiya duk abun da za'a ce an shirya ba tare da professional knowledge akan abun nan ba to certainly there will be blunders.

Sannan kuma there should be encouragement from the elites and government.Ko gwamnati tana so ko bata so hausa films sun riga sun zama al'ada.Ko babu komai dai an yi registering din su a duniya as hausa home videos,don haka a maimakon gwamnati ta rinka kushe su, gwara ta yi encouraging a rinka producing better quality movies wadanda suke reflecting ko kuma suke portraying real lifestyle na Arewacin Nigeria.
Surely after suffering comes enjoyment

drahsak@yahoo.com

na ji dadi saboda wannan gudunmawa da kuke bayarwa,ku kuma saurari nawa bada jimawa ba akan wannan harka  :!:

SAAHIB 92

Zainab gane min hanya.....makaho yaso tsegumi.


a ganina duk fina-finan da aka yi ta fuskar soyayya har yau basu kama kafar labarin soyayya na cikin magana jari ba wato (labarin kamarazzaman dan sarkin shahrzaman)

idan nishadi ne har ba suyi kamar ( nomau,da kosau,da jimrau).


idan al'adace har yau basuyi kamar(mai arziki a kwara ya sai da ruwa)

idan tarbiyya ce(babban mugun abu gun da yayi fushi da iyayensa
) shin don allah su masu fim a rayuwar bahaushe me suke wakilta.

kwaikwayon fim din turawa a yaren hausa ko kuma gurbata aladu da tarbiyyar hausawa ta sigar yaren hauswa :?:
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI

MADAM DE' MADAM


elgaazus


kanoonliners,

I've read just what am able to of the post so far in this thread and i have this thing to say about HAUSA FILMS. I dont watch it and i dont like it at all, and if i have the authority i will barn it from circulation. Ku tambaye ni mai yasa? i have one thousand and on answers but i will only give three.
Thus:
1) It teaches 'makirci' to our innocent house wife who never had the chance to know or learn it.

2) It those not teach hausa culture to our children because it does not portray our culture at all. Instead it stuffs their bring with uneducative meaningless songs and be comes a source of distraction from the formal education, breeding more dull children.

2)It is an embarassment to the hausa nation where ever it is.

For this reasons i will say, the hausa films need to be salvage from the monster it is becoming or we will stand to loose our culture to it. Before i go i will ask where are our legendary, Kasimu Yero, Kalku zu they are all needed

Bye
orget about it

Anonymous

Hello everyone.

I read through what everyone has to say about Hausa films. It think it is naive to say Hausa films are all about negativity. To me, it is a phenomenon that has come to stay (at least in the foreseeable future). Granted they have their own bad sides, but doesn't all new innovation/inventions, alien to a society, always arrive with shortcomings at the beggining? The industry is barely 10yrs old. I, for one, would prefer to doff my hat to the operators, for even surviving in a hostile environment where almost everyone believes they should be stopped. It took Hollywood & Bollywood (the acclaimed homes of American and Indian films) decades before they could reach their present enviable positions.

I quite agree that most of the operators (read actors/actresses, producers) are still unpolished, but I still marvel at the little they were able to achieve. Talking about the singing and dancing, they may seem unpalatable and unprofessional to others, but don't forget their target market, made of mostly women and the young, quite appreciate them. I would also prefer "song-less" films but what I know is you can't escape from borrowing some attributes from other cultures. The old American films, those made in the '40 thru '60s, have the same Indian-type songs, before they were discarded later.

In a nutshell, what am saying is instead of castigating and condeming Hausa films, we should rather encourage them with constructive criticisms. They have provided a source of income (or jobs if you like) for a great number of our people.  I have watched quite a few and I must say some of them are quite nice. Even in the so-called developed world, whom we are all eager to sing the praise of, they have their fare share of useless movies. In any case, I would rather watch a "song-laden" Hausa film than a "propaganda-filled" American film or those ritually-related home videos. Naka naka ne. At least now you have a film to call "Hausa Film"!!!

Sai anjima.

Nabulsi

Quote from: "zainab1"
Misali shine basa nuna yadda al`adun bahaushe na asali suke.

Haba jama'a! Mu dinga yin adalci mana, in muka zo sukar wani abu da bai yi mana ba.
Mutane sai cewa suke yan hausa film basa nuna al'adar bahaushe ta asali. To abinda bakwa banbancewa shine: al'adar bahaushe ko al'adar musulunci?
A gaskiya in muka tsaya muka yi duba da idon basira, zamu ga cewa da yawa daga cikin al'adu na malam bahaushe fa, basu da fa'ida. In ina magana ne akan bahaushen asali ba bahaushen musulunci ba.
Kamar misali:
(1) Al'adar matan hausawa ce zama a gida da daurin kirji. Kuna so in za'a yi film a hasko mace da daurin kirji, wai a gidan ta ne?
(2) Bautar gumaka, al'adar bahaushen asali ce. Kun bada dama a rinka yin bautar gumaka a hausa film?
(3) Bori da bokanci duk suna daga cikin al'adun bahaushen asali. To don Allah kuna so ne a dinga nuna cewa wadannan ayyuka abubuwane masu kyau?
In kace za ka zauna ka zakulo al'adun malam bahaushe da za'a sa a finafinan hausa, za ka yi ta cin karo da kanka.
Don haka jama'a don Allah mu dai na zargin su to wannan mas'ala.
Da fatan kun gamsu.
ey guyz! Success is hold-on, while others have let gone!

bakangizo

Wannan haha yake. Fada musu gaskiya dai su ji.

mlbash

Quote from: "Bakan~Gizo"Wannan haha yake. Fada musu gaskiya dai su ji.

ai ba fadin bane, jin shine. ALLAH dai yasa mu gane.
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

isyus

Assalamu alaikum ,


                     Duk jinku kawai nake wai mahaukaci ya fada rijiya,amma maganar ci gaban hausa fim abar wannan batu wai na birni ya cuci na kauye, Kamar yadda masana wannan fanni suke fada cewa"Duk wasan kwaikwayon da bai dace da al'adar, da addini ,da mu'amular jama'ar da ake yin wannan nuni saboda su ba ,to wannan sunansa Haukan kwaikwayo.
    Kuma indai yadda hausa fim suke aiwatar wasanninsu ,haka al'adar, da addinin ,da mu'amalar hausawa take sai muce ,amma su hausa anji jiki.

      Don haka ina mai bada shawara ga yan'hausa fim da akoma karo ilmin al'adun hausawa.
             
             Daga : Isma'il Yusuf.
ne day one young cantact me in my office in order to ask me something about the last lecture i deliver in hall,. what are you expected/