Assalamualaikum Yanuwana,
A gaskiya ya kamata ace hausawanmu kuna appreaciting the fact that hausawanmu suna kokari. "Idan ba'ayi ace hausawa basu tabuka komai, idan sun fara ace ba daidai ba a kushe". Ko ta halin yaya, idan kuna bada karfin gwina, it stands as an encouragement har su kai lokacin da kowa sai dena pinpointing cewa sunyi ba daidai ba. "Ai da rarrafe yaro kan koyi tafiya". So give these people a chance, let them develop do not self ponder on them.
To kunfi son kalon turawa suna nuna muku batsa da fitsara ko abun da baya potraying culture dinku? To turanci wasunmu basu ji, ballantana Indiya ko Chineese, to a yaren mu na gida, mina dalilin da baza a kyale su. Da aikin banza kwanda aiki kwakwarara, hanyar cin abincin sune halak kuma malak dinsu! So ku kyalesu, ba dole zama gaba TV kalon yan hausa, kamai ni kaina bana kallon hausa drama nakan wuce dai na ga kanne na mata suna kallo but still these actors/actress/ producers: its their career, the way they make money so a barsu don Allah, sunaso suyi, baku biyansu ko asi, baku musu wani contribution saidai a zauna ai ta shine abun da sukeyi haba jama'a!
Haza wasalam