ME KILAGO

Started by Rose, March 11, 2003, 12:52:01 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

SAAHIB 92

rose, very funny topic u make me laugh so much,
but maikilago dai kamar yadda ragowar yan uwa suka fada ni ma a haka na sanshi, wata hanya kawai da ake bawa yara tsoro da ita, don hana su zuwa wanka a kududdufi a waccen lokaci,  amma akwai abubuwa da dama da suke nuna cewa lallai kuma akwai wani mai kama da hakan a cikin ruwa wanda yake cutar jama'a.
bayanin ki na farko akan za ku ci naman mai kilago, wannan ba haka yake ba, naman bakilawa ake cewa, ko kuma naji wata baiwar allah tace wanda ya fada daga kauye yake .......amma shin da za ta amsa min MENENE MA RABAR KILAGO  KILAWA  A INDA DA TAKE BIRNI :?:
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI

mlbash

Quote from: "Shiekh"Can someone help us out with a detailed information about this "MEKILAGO"?

ISN'T MEKILAKO SPOUSE MATCH OF INNAMADANDI?
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Ihsan

Quote from: "mlbash"
Quote from: "Shiekh"Can someone help us out with a detailed information about this "MEKILAGO"?

ISN'T MEKILAKO SPOUSE MATCH OF INNAMADANDI?

me ne ne innamadandi? ina jin su mai kilago, nalako....and the likes amma ban taba jin wannan ba.
greetings from Ihsaneey

mlbash

Quote from: "Ihsan"
Quote from: "mlbash"
Quote from: "Shiekh"Can someone help us out with a detailed information about this "MEKILAGO"?

ISN'T MEKILAKO SPOUSE MATCH OF INNAMADANDI?

me ne ne innamadandi? ina jin su mai kilago, nalako....and the likes amma ban taba jin wannan ba.

HAKAN TAKE NIMA,BUT I BELIEVED THEY ARE ALL JINNS.
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Anonymous

Blaqueen I think just like you.

bakangizo

Quote from: "SAAHIB 92"...bayanin ki na farko akan za ku ci naman mai kilago, wannan ba haka yake ba, naman bakilawa ake cewa, ko kuma naji wata baiwar allah tace wanda ya fada daga kauye yake .......amma shin da za ta amsa min MENENE MA RABAR KILAGO  KILAWA  A INDA DA TAKE BIRNI :?:
To nima dai "zamu ci naman me kilago" mu ke cewa lokacin da muna yara. Kuma ma me ya hada nama da bakilawa? Domin ai bakilawa ana yin shi da fulawa ne, to me zai sa ace naman bakilawa?