VIEWS OF KANAWA BY SOKOTO PEOPLE - CORRECT?

Started by Dan-Sokoto, October 05, 2002, 04:05:59 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Blaqueen

amma...hamza..  :o

LoL!! all the tyme u've been here... u STILL dunno how to register??????????????? oh boi....

i remember i had one friend from sokoto... he spoke sooooo damn fast....lol... and his sister was sooo gentle..

newayz...
da Hunniez Gettin Money Playin Niggaz Like Dummy

Fulanizzle

)

kariballa

Gaskiya ba daya muke awajen Allah ba,duk inda kaga mutumin kano yafi na sokoto awajen Allah meye dalili ku tambayeni.
l'mar'u ma'a man ahabba.

al_hamza

ABILUNAH? SABILUNAH? AL-JIHAD! AL-JIHAD!

Fulanizzle

)

al_hamza

ABILUNAH? SABILUNAH? AL-JIHAD! AL-JIHAD!

Ihsan

greetings from Ihsaneey

Anonymous

:'(salam to you all,i pity the ignorants :P idan ana zancen fiyayya kanawa sun fi sakkwatawa wani abu su kuma sakkwatawa sun fi kanawa wani abu.abin da ni ke so shine mu yi magana akan abu goma da kanawa suka fi sakkwatawa sannan muji abu goma da sakkwatawa suka fi kanawa.wassalam. :-X

kariballa

Abu goma da kanawa mukafi sakkwatawa bari naga kozan iya

1. Hankali.

2. Yan kasuwa

3. Karatu

4. Wayo

5. Mata

6. Yawa

7. Sarauta

8. Taimako

9. Makarantu

10.Kunya
l'mar'u ma'a man ahabba.

Ibro2g


Saraki, ka dan bata. I'm not from sokoto niether am I from kano. But I know them both quite well. From your post you have missed Items no 3, 7 and 8. Akthough the rest are not fully authenticated. Sakkwatawa sun fi kanawa ko any other sarki a arewa sarauta. For God sake how could you compare an emir to his Sultan?
Karatu...dats the last thing on the mind of dan kano. Idan kace kasuwanci toh! Bissalam
Safety and Peace

bazamfare

assalamu alaikum,naji dadin yadda almustapha ya gyara muhawarar,sannan na goyi bayan gyaran da ibro2g yayi,
ni kuma zan lissafa abubuwan da sakkwatawa suka fi kanawa
1.ilimin addini
2.tarbiyya
3.kwarewa wajen mulki
4.mata masu  kyawo
5.tsabta
6.dangana
7.wake-wake rubutattu da na kida
8.iya luggogin hausa
9.hakuri
10.kamun kai
ina fatar za a cigaba da wannan muhawarar har a fahimci juna.wassalam
yya

Hausanicious

Well, everybody knows that kanawa sun faye feeling superior, amma they always forget that:

Man kala ana, fa laisa huwa.

A rage cika baki da yawa, kukan dauka kun fi kowa zane ne. ;D

This is a message from Ogan Kanawa. 8)
Say no Evil and Do no Evil unto Me,   Kunji Ko!

kariballa

Ibro akwai hanzari ba gudu ba,ni ina ganin dan suna da sultan muna da emir bazasu fimu gwada sha'anin mulki ba,bari na baka wani labari:akwai wani mutum dayake zuwa daga niger yana kawowa sarkin musulmi Abubakar na 3 kaya yana saye ,kullum in yazo sai suita hira ,wasa da dariya da sarkin musulmi ya zamto da takalminsa yake shigowa har gaban sarki har takai ran sarki ya baci sai yace bari na turaka wajen sarkin kano ka kaimasa talla koda yake ni nake nada shi amma kakai masa,dav mutumin yazo kano yanemi ganin sarki sai abu yaci tura gashi kuma yayi sa'a sunusi ne lokacin sai da yayi sati sannan akai masa iso yana zuwa aka gufanar dashi agaban sarki ko kansa  bai sami damar dagawaba ya bada takarda aka karanta sai sarkin kano ya karbi duk kayan dayazo dasu aka biyashi amma da yace zai tafi sai dogarai suka hana shi tafiya sukace sarki bai sallameshiba sai da ya kara sati daya sannan sarki ya sallameshi,yana komaw2a sokoto sai ya cire takalmi da zaije wajen ubn musulmi,sai yace yaka cire takalmanka sarkin musulmi yace lafiya ?bako yace ninaga abinda na gani!sarki yai dariya yace  ashe wagi wuri yake.
Abin nufi anan shine kaga sarkin sokoto shikanada na kano,amma ainihin sarautar tana kano yanzu duk niaja in anaso aburge bako kano ake kawoshi ai masa DABA duk da ansan da sokoto din,kuma yanzu kanone kawai suke hawan salla har kwana 4 su sokoto ko hawan sallama basayi,bin baka sani ba bari na fada maka bama sultan ba ai gwandu da borno masaratarsu duk tana gaba da kano,ina fata an gamsu.

Maganar karatu anan sai dai ince mu dasu 50 50.

maganar  taimako kuwa ni banga taimakon dasuke ba.
l'mar'u ma'a man ahabba.

bazamfare

haba saraki ! idan baka sani ba bari in shaida maka wannan labarin da ka bayar duk mai nazari ya san cewa ma anar labarin shine sakkwatawa sun  nuna fillanci ne,watau a maimakon su koya wa wannan bakon sun tura shi kano a koya masa ,ko ka fahimta? ???
sannan ina son ka san cewa sarkin musulmi bayan kasancewar sa babban sarki,har ila yau shine halifar mujaddadi shehu usmanu Danfodiyo saboda haka yana da saukin gani ga dukkan musulmi  har ma wadanda ba musulmi ba sun sha musulunta a sanadiyyar karimcinsa . :P
dangane da batun hawan sallah kuwa wannan ya nuna cewa ba ka san sakkwato ba,ai ba sakkwato ko garuruwan da ke karkashin sakkwato suna hawan sallah ;D

kariballa

Bazamfare maganar ka ba haka takeba,in dai anason gaskiya kowa ya yarda daular usumaniyya gaba take da duk wata masarauta akasar hausa to amma Allah da ikonsa yau masarautar kano ta sha gaban ko wace masarauta asha'anin mulki irin na hausa,kuma ina tabbatar maka duk bakon da zaizo kasarnan yau har keson gwada mishi wata masarauta akasar hausa kano ake kawoshi ko meyasa?
l'mar'u ma'a man ahabba.