Na ji dadi kwarai

Started by Anonymous, January 14, 2002, 10:41:17 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Anonymous

Hakika,wannan fili tana da kyau da kma amfani.Na yi murna da ganin Kano online ta fara aiki.Abin farin ciki ne ga duk kan dan asalin Jihar Kano da kuma duk 'yan Arewa.

Anonymous

Guest I definitely gotta agree with you.