re:nigeria at 42

Started by Anonymous, October 01, 2002, 03:24:55 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 3 Guests are viewing this topic.

Anonymous

Assalamu alaikum.
Though i'am not a member of this forum,but i have alot of interest on it,i have seen the message with the taken nigeria at 42,matsalar mu anan shine iyayen mu sun ki su bar mana fili mu gwada irin tamu basirar,kullum sune a gwamnati,mu kuma muna nan muna fama da rashin aikin yi,in har jami'ar ka shiga sai kayi shekara da shekaru ana abu daya,saboda rashin daidaito da ake samu tsakanin malamai d kuma gwamnati,basa so su bai wa malamai hakkin su don kar su ba wa yara training da zasu amfana dashi har suyi tunanin comfronting dinsu,idan ka duba masu mulkin nan sai ka ga wasu tun lokacin sardauna ake damawa dasu amma har yanzu suna nan kamar su su kafi kowa iya aiki,ga corruption the little vacancy da suka bayar zaka ga 'ya'yansu ne ko wasu members na family din su,sannan 'yan kadan din da suke kokari su kawo sanity within the system suma an dankwafe su,mu dai muna nan da rokon Allah da mobilisation zamu karbi 'yancin mu ,har asmu zaman lafiya da ci gaba a kasannan, ::)
       LONG LIVE THE YOOUNG GENERATION!!! :D
       LONG LIVE THE FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA ;D 8) :-/ :'(

admin

Assalamu alaikum;
zainab umar yahya,

First of all, we like to welcome you to Kano Online Forum.
Even though you did not register, you are always very welcome to Post and or Reply on or to any Topic here... many people to so (as Guests) and we consider everybody as part of our extended internet family. The only thing that the membership does for you, is that it allows you to post easier, get e-mail notifications, mini chat with other members, etc.

I also moved the topic from the Feedback Board to this, the General Board where it is more likely to get higher visibility.

Thanks and Haza Wasalam,
Kaini Kano ko a buhun barkono!!!