HAUSA BA DABO BA

Started by mlbash, September 09, 2004, 07:31:43 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

dan kauye

bravo mlbash..ooops xcept 4 internet i think d ansa is-rumbun bayani..peace y'all
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

mlbash

Quote from: "dan kauye"bravo mlbash..ooops xcept 4 internet i think d ansa is-rumbun bayani..peace y'all

well.............I don't think I ever heard it that way! :lol:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

dan kauye

Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke

mlbash

Quote from: "dan kauye"ok..now ya heard.peace.

yeah got it now! peace out.
:)
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Anonymous

beautilicious I totally agree with you.

bakangizo

A bani ma'anar wadannan kalmomi:

1. Karfanfana
2. Burtali
3. Arai
4. Karsana

SAAHIB 92

Quote from: "mlbash"RAP RAP RAP! YOU GOT IT RIGHT! I STARTED WITH SIMPLE ONE NOT TO SCARE PEOPLE  AWAY! :lol:

TO MENENE SUNAN NAMIJIN JIMINA?

assalam malbash,

lallai ance ......inda aka san darajar goro nan ake yafa masa ganye.

your post on hausa are interesting and marvellous,ina son mutum mai kishin hausa kwarai da aniya. SUNAN NAMIJIN JIMINA. {JANJAMI}
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI

SAAHIB 92

Quote from: "Bakan~Gizo"A bani ma'anar wadannan kalmomi:

1. Karfanfana
2. Burtali
3. Arai
4. Karsana

bakan koki? or na gizo, anyway let's try solvin tambayoyinka.

a- karfanfana{ kalma ce ta habaici wacce take nufin kankanta,ko abu mafi karanci amma acikin aljihu} misali dattin aljihu.

b-burtali{ ana nufin hanya amma yawanci kalma ce ta fulani}

c-arai{kalmar fulatanci ce ana nufin kosai}

d-karsana{ uwar garke, agarken shanu}

if am right  dash me sometin :lol:  
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI

bakangizo

Quote from: "SAAHIB 92"

An gaisheka. Let me dash you something - gaisuwa. lol  Amma da ina zaton kalmar "arai" ta hausa ce. Nima a bakin wata 'yar aikin gidan mu da tazo daga kauye na rafa jinta.

assalam all,

ina so a bayyana min ma'anar wadannan kalmomin.

a-kyastu

b-jamhuru

c-gilla

d-kwarzaba

e-nasha-nasha :lol:  c u
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI