THE BRUTAL MURDER OF BASHIR BABA MUSAMI

Started by Dan-Borno, September 21, 2007, 04:35:14 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Nuruddeen

Innalillahi wa inna ilaihi raji'un. Allah yaji kan Malam Bashir Baba Musami. Allah ya saka masa da aljanna al fir dausi. Matarsa da 'yan uwansa da 'ya'yansa da iyayensa da dukkannin musulmi Allah yasa su yi masa addu'a Allah ya saka masa bisa wannan kisan gilla da akayi masa. Mutane sun manta da Allah basusan cewar Allah ya isar mana ba. Allah bazai taba saurarawa musulmin da aka zalunta ko aka kashe da gangan. Har sai an nemi tuba tubu illalahi taubatan nusuha. Kazalika jazaul musulumin. Wannan kawai sai dai Allah. Dan Barno Allah ya kiyashe mu da aikin dana sani.
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).