danja mai bada hannu

Started by Anonymous, January 01, 2002, 02:01:47 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Anonymous

Assalamu alaikum.

     Dan Allah muna so gwamnati ta tai maka ta gyara danjajin dake kan hanya, wadanda su ke taimakawa wajen rage hadurra dakuma cunkoso a hanyoyi. Saboda yanzu a kano sai kaga yara su suke bada hannu yayin da masu bada hannu suka tashi kokuma basa wajen.Kuma zaka ga yaran da suke bada hannu ba wani sanin ka idar bada hannu su ka sani ba.Su dai su bada hannun kawai shine abin sha'awa a wajen su.
  To dan Allah gwamnati ta taimaka ta gyara danjoji domin su ringa taimakawa wajen bada hannu a kano. kuhuta lafiya.