News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

ENLIGHTMENT,How does it sound

Started by Fulanizzle, October 09, 2002, 07:30:28 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 3 Guests are viewing this topic.

Ihsan

Uhmm...wa yasan ma me yake yi  ;D

Awwal, nifa bani na ba ka wuri ba  ;D idan 'yan fillo sun kama ka ba ruwana  ;D
greetings from Ihsaneey

awwal

Ihsan ai ba komai don nima daga cikinsu nake, to sai dai kin san mutanen namu ne babu dama wajen.....shi ya sa ma aka raina mana ake fadin duk wani abin da aka ga dama a kanmu :-[ :-[ :-[

To amma dai duk da haka, idan fa suka biyo ni to wajenki zan buya ;D ;D

Fi Amanillah

Awwal

Ihsan

LOL...ni kam babu ruwana...ta kaina zanayi  ;D
greetings from Ihsaneey

Fulanizzle

SALAM,,,, KAMIL KALLE SU KAWAI.....
SU IHSAN ARE LUCKY THAT FULANI PEOPLE R SOOO NICE BY NATURE,,,, THEY ARE TOO NICE TO EVEN WASTE THEIR TIME ON  MAKING TRIBAL JOKES  :D

AMORA IHSAN BAKI DA KIRKI, YANZU TSOKAN  MU KIKE KARA  :D???? MUN GODE LOOOL, SHUKRAN JADHEEEEELAN!!!!!

LOL, LET ME JUST MY HANDS ON ONE GOOOOOD HAUSA JOKE. LOL  ;D

OH KAMIL, UR JOKE BROKE ME DOWN WITH LAUGHTER!!!!!!
THANX

ITS ALL GOOD, FULANI DONT BEEF  8)
)

Ihsan

Assalaam Alaikum,

LOL, Ukhty...ay ban karawa...I'll post hausa joke Insha Allah... ;D
greetings from Ihsaneey

Fulanizzle

Subhanallah!

yanzu all the time u knew hausa jokes and never posted a single one!!!!! and u've been dissing the Fulaniz all this time :o :o :o

Halla, Hallah ya ukhty....ammaaaaaaaaa
)

Ihsan

HAHAHA...I couldn't help it ne wallah...fulani jokes din abun dariyar yayi yawa  ;D

Uhhmmm lets see wanne zan fadi maku  ::)

Wani bahaushe ne ya siyo kifi, to suna cikin ci shi da matarsa sai kaya ta makale wa matar a throat dinta...sai aka tafi asibiti, da aka je wajen likita, sai likita yace "What is the matter?" sai kuwa bahaushe yace "Halo dan likita, this is 'yar matata, kaya is makwalandiyus in di makogaro, ko da 'yar kwayar magani ce ka bamu"  ;D

Shi kuma wannan yaga makafi suna ta samon kudi idan sun yi bara sai kuwa ya rufe idonshi ya tafi bara...ya kuwa samo kudi sosai, amma da yazo bude ido, sai ido yaki budewa...uhhmm mutum dai yayi, yayi ya kasa bude ido...sai can yace "Allah baka san wasa bane, daga wasa sai manau ido"


I'll get more Insha Allah...na manta na hausan ne  ;D
greetings from Ihsaneey

Anonymous

I can't wait 4 those Hausa jokes, Fulani keep searching, thank God Ihsan is gonna go searching too lol. Here is one (Fulanicious don't freak, it ain't about u peeps lol):
A Hausa man, An Igbo man and a Yoruba man found theselves in a desert, ba gida gaba ba gida baya, sun gama galabaita kamar za su mutu, can sai uka cinci jimmy bottle( wani dan aljani) after freeing jimmy he ask them to make one and only one wish. The Igbo man started and he said he wished to see himself in a big town inside a shop full with spare parts and suddenly his wish was granted. The Hausa man was next to make a wish, he said I wsih I will see myself in a big mansion with four wives(lol) and differnt flashy cars" his wish was also granted instatnly. It remained the Yoruba man, he was thinking for too long when Jimmy shouted hey I don't have all day, say your one and wish, so I can go... The Yoruba man said" Ohh!! I wish my two friends were here to help me say my wish!!!" His wish was also granted and the IGbo and Hausa man saw themselves back in the desert without knowing what happened. (How foolish, hope no yoruba man  dey here lol)
Kamil

Fulanizzle

)

Ihsan

HAHAHAHA....wallah that is sooo funny...amma dai ma bayarben mutum
greetings from Ihsaneey

Anonymous

Ahhh, Ihsan I missed those two, that was really funny thanx, plz give us sum more...

Ihsan

greetings from Ihsaneey

Ihsan

Assalaam Alykum,

Ok here's another HAUSA joke ?;D

Wani bahause ne matarshi ta haihu...sai aka ce to ya siyo ragon suna...da yaji haka sai cewa yayi wai a sakawa baby din delu (not sure about the name but it ain't Islamic name) wai ay babu delu a Qur'ani dan haka ba sai an yanka ragon suna ba.... ;D
greetings from Ihsaneey

Anonymous

Wani mutum( na manta ko Bahushe ko bafullatani) akai masa haihuwa, ya syo ragon suna bayan kwana uku sai baby ya mutu, washe gari sai ragon ya mutu shima, ana gobe suna sai sai mahaifiyar jaririn tace ga garinku nan. Mtane suka zo gisuwar mtuwa washe gari suka gaida mtumin suka ce wane ai sai ai hakuri. Sai ya kada baki yace" To ba dole ba tunda mu Allah yayi mana kaca-kaca!!"

Fulanizzle

)