abin kunya!

Started by mlbash, August 06, 2004, 06:23:46 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

mlbash

:?:  wai don ALLAH ina muka samu raye rayen banzan a hausa culture :?:  it really hurt me whenever i see those silly and shameless yan  hausa fim suna rawa suna juyi wai ai duk ana raya hausa culture ne! what a great mess! is high time the kano govt and other affected govt's really do something to save our culture before those namby pamby people bury it alive :!:  :oops:





                                                               BASH :shock:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Ihsan

It's true mlbash. I hate to see a grown up lady with no hijab, dancing with all her might in front of a matured guy, who is not her muharram, and then other people too get to see them. I mean with all this shari'ah and all...the govt. should bann such thing...but I heard the current gov. has banned it (not sure).

But really it's a shame...
greetings from Ihsaneey

bakinganga

THANK GOD IHSAN THE GIRLS ARE NOT DANCING WITH HIJAB DA SAI YAFI CIWO,

EMTL

Quote from: "mlbash":?:  wai don ALLAH ina muka samu raye rayen banzan a hausa culture :?:  it really hurt me whenever i see those silly and shameless yan  hausa fim suna rawa suna juyi wai ai duk ana raya hausa culture ne! what a great mess! is high time the kano govt and other affected govt's really do something to save our culture before those namby pamby people bury it alive :!:  :oops:
                                                              BASH :shock:

Assalamu alaikum,
Mallam Bashir Allah (SWT) Ya saka maka da alkhairi...... a gaskiya wannan abin ta'annati da samari da 'yan mata keyi na rawa da wake-wake marasa ma'ana da sunan wasan kwoi-kwoiyo abin kaicho ne. Ina masu addu'ar Allah (SWT) ya samarmasu wata sana'a da ta dace da addininmu da al'adunmu-amiyn.
In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).

Ihsan

Quote from: "bakinganga"THANK GOD IHSAN THE GIRLS ARE NOT DANCING WITH HIJAB DA SAI YAFI CIWO,
bakinganga, I am not saying they should dance with hijaab! but what am saying is they shouldn't dance AT ALL!! What they are doing is absolutely haraam! As Allah SWT ordered us (females) to cover up...but they r doing the opposite! Not only didn't they cover up but also they are shaking their bodies for the whole world to see! I hope manyan garin namu zasu yi wani abu akai...coz it's getting out of hand...Allah Ya kara shirya mu
greetings from Ihsaneey

mlbash

to ai hijab or no hijab ma what they are doing is haram! so abin sai dai Du'ai kurum, sun riga sunyi nisa. ALLAH ya shirye mu!
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

SAAHIB 92

malbash,
very good idea but i wonder why govt refuse to do anything yet....we need  to rethink positively......domin abin ya wuce kunya ya zama abin takaici wallahi, but a quetion FOR ALL OF US IS, HOW CAN WE CHANGE THESE PPL PERCEPTION ON HAUSA TRADITION COS 'THEY RE' STAKE HOLDERS IN THE SOCIETY . AINT' THEY.

i remained loyal n in support of ur brilliant thought.



ma'assalam
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI

queen

hmm mlbash ai badan badan ba da kayi wa sheggun nan bakin baki,kama san wani abin haushi? su gani suke ba ya su har wani shan kanshi suke,well glory be to God da bana kallon su bare su kashe mutum da ciwon rai.

mlbash

Quote from: "queen"hmm mlbash ai badan badan ba da kayi wa sheggun nan bakin baki,kama san wani abin haushi? su gani suke ba ya su har wani shan kanshi suke,well glory be to God da bana kallon su bare su kashe mutum da ciwon rai.


haka naji fa! wai ai su shegun 'stars' har jan aji ake! ha ha ha ! :lol:
ALLAH ya sauwaka! :(
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

SAAHIB 92

malbash,

wannan al'amari ya na sha min kai da yawa, amma ta bakin  queen ni ma ba kallon su nake ba, sai dai kullum suna firgitani wajen tsare min hanya akan titin zoo rd,don in na gan su just indisarray without looks or like to be looked with decencey i feel......u know what....they posed a bakin titi wai su ma ba dama! allah ya shirye su, ya kawo musu hanyar neman abinci wadda tafi wannan inganci. don in ka taba su sai su ce neman abinci suke yi, a haka :?:  
Radina billahi Rabban,
Wa bil Islami Dinan,
Wa bi Muhammadin Nabiyya!"

 ABBAS A YAKASAI

Anonymous

Ihsan I definitely agree with your words.

HUSNAA

Lol what an amusing set of answers. I havent been entertained by Konline like this for quite a while..... ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum