MY YESTERDAY'S DREAM............

Started by queen, August 08, 2004, 07:35:14 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 3 Guests are viewing this topic.

queen

Hi guys and chics wotz up? Hope all is cool with you.
  yest nite i had a dream dat iam now the new ruling leader of the forum with all you down there making your salutations,well being the new QUEEN all i need from you is your bada kai da girmamawa a gare ni failing to do that zai janyowa mutum kora daga maigirma shugaba.kun san wani abin jin dadi? Duk san da nai mafarki gaske yake zama HA HA HA. Answer me yes MA or you will all be penalised.

jewel(abdulgee22)

Quote from: "queen"Hi guys and chics wotz up? Hope all is cool with you.

BUZU NE YAYI MAFARKI WAI YANA KAN RAKUMI, DEN D DREAM INTERPRETER SAID ZA KAYI KUDI KENAN, DEN BUZU SAI YACE
AI A KA RAKUMIN MA I NA KAN TOZON NE. THE INTER........ YACE
TOFA MUTUWA ZAKAYI , SAI BUZU YACE SAI NA FADO, DEN THE INTER...... WENT ON ZAKA SHIGA WUTA KENAN. SAI BUZUN YACE SAI NA MAKALKALLE . DEN THE INTER.... SAI AYYO........

QUEEN BA IRIN MAFARKIN NAN KAYI/KIKA BA KUWA?
for those that sleep their dreams is a reality, wake up is just an illussion."

jewel of d nile.

queen

haba Jewel,a tunanin ka ni da kaina zan dinga irin wannan mafarkin. Ai irin wannan sai ku, mu manya da mun yi yake zama gaske.Abin da nake so kawai a miko wuya a bi queen new ruling leader yadda ta ke so ko mutum ya sha kora. Ya ka gani?

kitkat

This sounds suspiciously like sasalati in drag!!!

jewel(abdulgee22)

Quote from: "queen"haba Jewel,a tunanin ka ni da kaina zan dinga irin wannan mafarkin. Ai irin wannan sai ku, mu manya da mun yi yake zama gaske.Abin da nake so kawai a miko wuya a bi queen new ruling leader yadda ta ke so ko mutum ya sha kora. Ya ka gani?

TO RAN KI YADADE , ALLAH YA JA ZAMANIN KI A KAN WANNAN  SARAUTA DA KI KA KO KA NADA KAN KA.
DON ALLAH A YI MINI MAJIDADIN DA KUMA MA'AJIN QUEEN. "KAI NA BISA WUYA NA" RAN KI YA DADE.
for those that sleep their dreams is a reality, wake up is just an illussion."

jewel of d nile.

sa salati

Quote from: "queen"Hi guys and chics wotz up? Hope all is cool with you.
  yest nite i had a dream dat iam now the new ruling leader of the forum with all you down there making your salutations,well being the new QUEEN all i need from you is your bada kai da girmamawa a gare ni failing to do that zai janyowa mutum kora daga maigirma shugaba.kun san wani abin jin dadi? Duk san da nai mafarki gaske yake zama HA HA HA. Answer me yes MA or you will all be penalised.
Quoteur name is avery perfect one,i think u can be ma queen and we will rule diz site 2geda.[/list]
E(ma body,soul 'n' spirit) DA NICEZT IN DA GAME EVEN LIFELEZZ KNOW DA NAME

sa salati

Quote from: "kitkat"This sounds suspiciously like sasalati in drag!!!
hey waz rong witchu,u callin me a drag.u will definitely pay 4 diz.'yen bakin ciki sai dai su mutu,i've gotten ma self a QUEEN
E(ma body,soul 'n' spirit) DA NICEZT IN DA GAME EVEN LIFELEZZ KNOW DA NAME

kitkat

To Allah ya bada zaman lafiya.

With your 2 egos combined this should be a match made in heaven!!

mlbash

ran sarauniya ya dade, ina neman sarkin gida, ko dayake dai nasan dan kauye ya fini cancanta!
zan samu?
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Eskimo

Quote from: "mlbash"ran sarauniya ya dade, ina neman sarkin gida, ko dayake dai nasan dan kauye ya fini cancanta!
zan samu?

hum....<nods head>

na ur type dey sell out gees.
me ye na wani bada kai bori ya hau !

The queen is not even a member why would we submit to a foreigner...I think this site will be FALLUJA ONLINE if that queen of the ants ever claim any  thing here again.

Bash ko kaine Allawi new Iraqi Leader...lol...

Sa salati....u and ur so called queen or is it chloro-'queen' should get out of sight before I opened my eyes......<closes eyes> :evil:  :evil:
color=blue]NOBODY is PERFECT and I am NOBODY.[/color]

queen

Kai sa salati meye na tada jijiyar wuya haka mulkin ku ne Allah ya riga ya ban kuma dole a bini.

queen

who tell you iam not your queen? ko mai bukatar sarkin gida da maji dadi ma ai har na yi musu tuni.YA RAN KU?

figorms

Quote from: "queen"Hi guys and chics wotz up? Hope all is cool with you.
  yest nite i had a dream dat iam now the new ruling leader of the forum with all you down there making your salutations,well being the new QUEEN all i need from you is your bada kai da girmamawa a gare ni failing to do that zai janyowa mutum kora daga maigirma shugaba.kun san wani abin jin dadi? Duk san da nai mafarki gaske yake zama HA HA HA. Answer me yes MA or you will all be penalised.

hi gurl that good but i think u r still dreamin lol any way it is good to dream keep it up may be one day u shall be.
at u see is wat u get........................RMS

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

dan kauye

Quote from: "kitkat"This sounds suspiciously like sasalati in drag!!!

lolllllllllllllll! exactly!!!!!!!!!!!
Dan-Kauye's Artist Of The Week;Robin Thicke