Author Topic: 'JAM'IYAR MATAN AREWA'  (Read 8356 times)

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Offline mlbash

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jul 2004
 • Location: kano
 • Posts: 808
  • View Profile
'JAM'IYAR MATAN AREWA'
« on: September 02, 2004, 08:39:42 PM »
SUWAYE SU?
 Sune wadannan da suke yawo tare, ko kuwa suke tare ako da yaushe. Sukan cuci kansu da kansu, kasancewar idan daya daga cikinsu ta samu saurayi, sauran sukan bi duk hanyar dazu iya, sai sunga bayan wannan saurayin! Wannan ba kome ba yasa haka sai haddasa da kishin cewa su basu samu ba kokuwa basu samu kamarshi ba. Wannan yana faruwane mafi akasari a manya manyan makarantummu, kamar jami?o?I, makarantun share fagen shiga jami?a da dai makamantansu. Wannan ba karamin illa yake musu ba, amma su basu ganewa. Abin dazai daurewa maka kai shine, idan da shi wannan wanda ake kushewar zaice yana san daya daga cikin wadannan kawayen da suke kusheshi, da gudu zata ce ta yarda amma kar ka manta tafi kowa kushe shi cikin kawaye!

Shawarata anan shine, yaku wadannan aminan zama, kuke yiwa kanku kiyamallaiyi kudaina cutar kanku da kawayen ku, matukar mutum ya fito yana son wata soboda ALLAH, to kar a kushe a kyale su su fahici junansu, idan ALLAH yasa sun daidai ta, to meye naku nakishi!

Masu iya Magana  suna cewa idan kunne yaji, to jiki yatsira. Haka kuma, wanda yakiji, ba zai ki gain ba!


Naku mai kaunarku?????????????????MLBASH
:lol:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Offline Nuruddeen

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: May 2004
 • Posts: 609
  • View Profile
'JAM'IYAR MATAN AREWA'
« Reply #1 on: September 02, 2004, 09:03:00 PM »
To Allah yasa su gane wannan batu da shawarwari masu kyau daka bayar.
Madalla.
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Offline Ihsan

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Sep 2002
 • Posts: 662
  • View Profile
'JAM'IYAR MATAN AREWA'
« Reply #2 on: September 03, 2004, 10:59:20 AM »
uhm...mlbash, ko dai an dan gurza maka ne   :lol:  (lol)

Amma dai kayi gaskiya. Dan kam irin wannan baya da anfani. Sai ka ga kuma ita kawar mai kushe saurayin ta zaga ta aure shi kuma ta shafawa idonta kasa tayi mirsisi da ita ba ko kunya!
greetings from Ihsaneey

Offline mlbash

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jul 2004
 • Location: kano
 • Posts: 808
  • View Profile
'JAM'IYAR MATAN AREWA'
« Reply #3 on: September 03, 2004, 09:04:27 PM »
kamar kin sani kuwa! domin kuwa nasan takan faru kuma tana faruwa!  :cry:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

Anonymous

 • Guest
'JAM'IYAR MATAN AREWA'
« Reply #4 on: September 13, 2004, 06:09:37 PM »
Allah dai ya saka maka da alkhairi da ka tabo wannan batu da ake tsoronmagana akai bayan kuma gaskiya ce tsagwaro muna maraba da irin wannan hobbasa ta ka.

Offline mlbash

 • Super Member
 • *****
 • Join Date: Jul 2004
 • Location: kano
 • Posts: 808
  • View Profile
'JAM'IYAR MATAN AREWA'
« Reply #5 on: September 14, 2004, 03:55:29 PM »
Quote from: "Anonymous"
Allah dai ya saka maka da alkhairi da ka tabo wannan batu da ake tsoronmagana akai bayan kuma gaskiya ce tsagwaro muna maraba da irin wannan hobbasa ta ka. to naji kuma nagode, amma why won't you register and become member? :?:  :?:  :?:  :?:
t is my intention to make the neglected aspect of our societies viable

 


Powered by EzPortal