Katsinawa fa sun motsa!

Started by Nabulsi, October 22, 2005, 03:33:40 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Nabulsi

Duk sun bi sun cika mana kasuwar sabon gari. Kusan duk wani bahaushe a kasuwar nan dai bakatsine ne. Wai garin yaya haka tafaru ne? Yau she kuka san dadin kudi ne katsinawa?
ey guyz! Success is hold-on, while others have let gone!

Fateez

lol....har yanzu baka huce ba? hakuri za ka yi, tunda babu yada za ka yi da mu, zama daram!

kasuwancin ma idan kanawa ba ku yi hankali ba za mu zo mu yi overtaking dinku  :wink:  :wink:

"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain

Nabulsi

Quote from: "Fateez"

Haba dai wushe nan! Na gaba fa yayi gaba... Ku dai kuyi biyayya sai kuci ribar zama da mu.
ey guyz! Success is hold-on, while others have let gone!

Fateez

Quote from: "Nabulsi"

A toh, ku dai kuka sani
"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain

alhaji_aminu

salam

I tend to agree with fateez, kanawa are loosing prominence is areas, where years ago, no one dared to compete. I don't think, however, that Sabon gari is flooded with katsina because sabon is and remains an Igbo market.

I guess the question we ought to ask is, me yasa har yau Katsina bata ci gaba kamar Kano ko Kaduna ba? The potential is there but the elite in the state prefer to reside in Kaduna, Abuja and Lagos.

Why???

lawsay

Quote from: "Nabulsi"
Quote from: "Fateez"

kasuwancin ma idan kanawa ba ku yi hankali ba za mu zo mu yi overtaking dinku  :wink:  :wink:

Haba dai wushe nan! Na gaba fa yayi gaba... Ku dai kuyi biyayya sai kuci ribar zama da mu.

TO KANAWA ABIN AI LOKACI NE, MUMA ZAMUYI NAMU LOKACI. KASUNWANCI FA TUNDA BAKATSINE YAGANE KUMA AI SHIKE NAN.
KUMA YANZU BAGASHI BA KUNGANE EDUCATION. BA SAI ZUWA JAMI'A KUKEYI.
Y NAME IS LAWAL IBRAHIM KATSINA

Nabulsi

Quote from: "alhaji_aminu"
I don't think, however, that Sabon gari is flooded with katsina because sabon is and remains an Igbo market.
Why???

Ya alhaj ai ina nufin hausawan da ke cikin wannan kasuwa.
Rashin ci gaban katsina kuwa da rashin zaman katsinawa a katsina, ai sai a tambayi su fateez. Su ne cikakkun katsinawa. MU dai a nan Kano abin ba haka yake ba.
ey guyz! Success is hold-on, while others have let gone!

amira

hey i heard that a new university has been opened in kt is this true?????but then they are struggling in deciding on the name that it should be called.                
                 Katsinawa kam sun Motsa!!!!!!!! :D
*Each day is definately defining me and finding me*

amira

oh yeah and something bout improving the airport,
gosh this will insha-allah bring some work for those that havent
got jobs and also can bring in business alhamdulilah.
*Each day is definately defining me and finding me*

Mufi

Quote from: amira on August 18, 2006, 02:37:49 PM
hey i heard that a new university has been opened in kt is this true?????but then they are struggling in deciding on the name that it should be called.                
                 Katsinawa kam sun Motsa!!!!!!!! :D

Yes it is true, katsina state has opened a university.
Life is like a flower; more exquisite and precious when shared with others.

hafsee

Quote from: Nabulsi on October 22, 2005, 03:33:40 PM
Duk sun bi sun cika mana kasuwar sabon gari. Kusan duk wani bahaushe a kasuwar nan dai bakatsine ne. Wai garin yaya haka tafaru ne? Yau she kuka san dadin kudi ne katsinawa?

Ai moste moste ma kam. ai bamu ma fara mosti ba this may be just an introduction to mosti LOL. get ready coz by the time muka gama mostawa abin da sha'awa..
wat ever u do good or bad comes back to you

IBB

IHS

amira

Quote from: hafsee on August 12, 2007, 11:06:21 AM

Ai lallai hafsee, wa yaga moste moste sai ma ance tashi ban wuri ;D ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

hafsee

Quote from: amira on August 21, 2007, 04:22:39 PM
Quote from: hafsee on August 12, 2007, 11:06:21 AM
Quote from: Nabulsi on October 22, 2005, 03:33:40 PM
Duk sun bi sun cika mana kasuwar sabon gari. Kusan duk wani bahaushe a kasuwar nan dai bakatsine ne. Wai garin yaya haka tafaru ne? Yau she kuka san dadin kudi ne katsinawa?

Ai moste moste ma kam. ai bamu ma fara mosti ba this may be just an introduction to mosti LOL. get ready coz by the time muka gama mostawa abin da sha'awa..

Ai lallai hafsee, wa yaga moste moste sai ma ance tashi ban wuri ;D ;D

haka ne Amira
wat ever u do good or bad comes back to you

Bayya

Quote
Quote from: Nabulsi on October 25, 2005, 11:07:07 AM
Quote from: Fateez

kasuwancin ma idan kanawa ba ku yi hankali ba za mu zo mu yi overtaking dinku  :wink:  :wink:

Haba dai wushe nan! Na gaba fa yayi gaba... Ku dai kuyi biyayya sai kuci ribar zama da mu.

Allah sarki Kano!
Kowa na gasa da ke.
To Zazzagawa da Hadejawa ma sun yi sun bari.
Some dreams do come true