News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

INTERNET CAFEs IN KANO

Started by kalala, February 04, 2004, 09:20:38 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

kalala

SALAM

YA JAMA'AR KANO INA JI MAKU BARKA DA SALLAH DA FATAN ANCI NAMAN SALLAH LAFIYA !!
A KWAI WATA MATSALA DA TAKE FARUWA DA INTERNET CAFE A NAN JAHAR TAMU TA KANO,WANNAN KUWA BA WANI ABU NE KAMAR SAMU KUNGIYA (COMMUTEE),WANDA ZASU HADA KANSU SU TSAYAR DA FARASHI NA SU KUMA SABODA CIGABAN JAHAR MU
MU'ASSALAM,
alala da kalalatu......!

Anonymous

Yana da kau ace an hada gai an tsai da farashi.

madori

Salam,
Malam Kalala wallahi batun ka na bisa hanya sosai. Ni a nawa ganin akwai wasu da suke shigowa cikin harkar da ka, ba sa duba abinda ka je komo, amma hada kai zai taimaka kwarai wajen kare hakkin masu iyo(browsing) cikin yanar gizo gizo(internet) da kuma su wadanda suka mallakin cibiyoyin iyo(Cafes)
Ina mika gaisuwata ga Kalalatu...Bissalam

Anonymous

salam
Ya jama'a aini dai nine kalala amma na manta password din ne
wanna abu dai ya kamata a shiya shi dai saboda agaskiya,shiya sa wasu kabilun suka fimu ci gaba,absoda su sunsan mutucin harka,kuma ina mai shaida maku cewar wannan ba karamin abu bane idan har za'a hakai,Allah ne mai taimako kuma shi zai taimaka !!
  wannan shine e-mail dina idan akwai jama'ar da tare da sha'awar shiga wannan commutee muna yimaku marhaba.
E-MAIL TO shdantata@hotmail.com or shdantata@yahoo.com
kuma damin karin bayani sai ka same ni a url www.geocities.com/shdantata
Ma'assalam..

madori

Salam, Mallam sunusi
Thats really a bold initiative. I represents two internet cafes in Zoo road, and by this I have indicated my intrest in joining the group.Allah ya taimakemu baki daya.ma mail add is madori100@msn.com and will get in touch soonest insha Allah

somethingelse

assalam,im new in here so i cant say much,amma zancen cafe lallai kam sai anyi wani abu akan farashin.but co-operation is d key.i'm outta here,peace out. ;)

Anonymous

salam alaikum ya jama'ar musulmi,
alhamdu lillahi wannan abu dai da muke fatan tabbatar da shi dai a na ta samun ra'ayukan mutane,to abinda dai yanzu ya kamata shine sai a samu tattaunawa tsakanin duk wanda yake da sha'awar wannan abu ya tabbata.ko ta hanyar sadarwa ta email ko kuma by chat ko gsm,
  kuma sai munanan muna shirye shiryen tsara yadda za'aga wannan abu dai ya tabbata allah ya taimake ameen a huta lafiya maku.
Sunusi H Dantata
shdantata@yahoo.com

Garba_serkik

;D
I DONT UNDERSTAND A WORD MOST OF Y'ALL SAY BUT I GATHERED KANO IS WELL BEHINDE "AGAIN" IN TECHNOLOGY NO PHONE LINES...NO ELECTRICITY NO ...INTERNET ACCESS..NO TELEVISION CHANNELS...NO GOOD FILMS...NO GOOD RESTURANT...NO.....DA LIST GOES.. ON..
KANO IS SHIT!! BUT DA PEOPLE ARE RICH WHATS UP WITH YALL..R U ILLITERATES AND RICH????
:P
AS I WOULD SAY....FIX UP LOOK SHARP!!
t nice to be important but more important to be nice ;)