Alhamdulillah.
Jahilci mummunan abune muna rokon Allah yai mana tsari dashi.Suna inkiya,gwaggo,iya,inna,baba,umma,mama,mami,dada duk suna ne na iyaye.Idan danka yaci sunan mahaifyarka a wani gurin wasu sukan kira wannan da da ainihin abinda suke kiran uwar nan tasu.a garin bauchi suna kiran yaya da sunan dada amma a wani garin dada yana nufin kaka ne.Idan ka haifi yarka kasa mata sunan uwarka kake kiranta da umma to tabbaci hakika ita wannan ya ta tashi daga yar kwana bakwai ta koma yar shekara hamsin dan ana kiranta da sunan uwarka haka kake nufi ko?dan haka duk mai suna iya a fadin duniya tsohuwa ce tukuf.Akwai ka da basira mun karu kwarai da ilminka.
Idan kadaukeni yarinya,bazawara,matar aure tsohuwa yar shekara dari kai kanka idan kai tunani sai kaga bazai kare ni da komai ba,kai hasalima ka nuna ka damu ne shi yasa har kake da lokacin ayyana ni wacece.
Kasan Allah ban taba tunanin meye sunanka bama balle kai wanene,kaikuwa kasamu lokacin tunanin karya nayi ko gaskiya,fara nake ko baka,yarinya nake ko tsohuwa wannan shi ake kira damuwa da wani.Na gode kwarai da kulawarka.

Baa rama zagi da zagi duk wani na gari yasan wannan,gaskiya ma kuma babana bai koya min hakan ba.sai dai nasan abu guda idan kaga mutum a kwararo yana zagin uban wani to tabbaci hakika kafin ka kai karshen wannan loko zaka jiyo shi ya kalli danuwansa da suke uba daya ya ce kai ubanka, kai daya zagi babanka me zaka ji Allah sai dai kayi dariya kawuce.Dan haka nima na dara
Malama husna hoto kikace ko ko da zolaya kikayi nacire angama.