News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

A new memeber

Started by nene, January 11, 2007, 06:14:11 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

nene

Salam,
just want to say hello to everybody.Am a new member.Hope i
will be welcome.
nene

admin

nene,

You are highly welcome to the KonoOnline Forum. Take your time and go through the forums. We hope you will enjoy your stay and look forward to your contribution to our Forum.
Kaini Kano ko a buhun barkono!!!

alkanawi

nene where are u? Report here with immediate effect!!!!!!!!!!!
"corgito ergo sum"

nene

salamu alaikikum.
Wannan shine shigowa ta ta uku cikin wanna forum din ban sani ba bawan Allah ko a ina ka sanni?a tsarin musulunci bana jin ko mijin da nake aure yana da ikon da zai min magana kamar wata baiwar sa balle kai da ban sani ba.kana da matsala ne dani?dan kuwa abun ya dauren kai a duk alummar da suke wannan guri kazabi sunana wanda bayan gaisuwa da nai muku ban kara cewa komai ba kai min magana yanda ranka yakeso ko kana da hujja?ina da aure kuma ni ba wasa na zo yiba nan gurin dan haka in tsarin wasan yan forum dinnan ne haka to ai sai a dinga bayani kafin mutum ya shigo.na san akwai shugaba a wannan gurin dan haka dan allah ya dinga shawartar members dinsa su dinga rike kansu da girma da mutunci.

Dan-Borno

Shhhhhhhhhh, how dare you talk to a 3 Star General like this?
Please for your information, Obey before complain.
Dont you see that you only have 1 Star?
There is a great difference, may you will appreciate
his actions by the time you got the 3 Star.

Here in Kanoonline, we respect our elders!
We follow them so as to learn what we dont know.
Count yourself lucky.

Alifun - give Nunun that orders again!!!!!!!!! >:(  >:(  >:(
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

MySeLf

But nene it look like you are advertising yourself with that picture of yours
and i guess alkanawi is simply responding to that.

Never mind kanina kaji!
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

gogannaka

A dinga yi ana hakuri.
Barkan ki da zuwa NENE.
Wannan forum din idan kika yi la'akari kowa yana shigowa ayi wasa da dariya.Ba wai rashin kunya bace,kawai barkwanchi ne.
I'm sure idan kika kai zuciyar ki nesa za ki ji dadin zuwan ki kanoonline.
Surely after suffering comes enjoyment

alkanawi

#7
i'm deeply sorry and regret any feeling of outrage that i may have caused.I assure the aggrieved person that it was not intended and all efforts would be done to forestall feature occurance.

As for my supporters and loyalists(namely,M,D,G and countless others),i would like to commend and encourage their support in this most trying moment.Our detractors are doing all they could to scuttle this "nascent" forum while at the same time "heating the polity".We would like like to assure them that no amount of blackmail,intimidation,or scare tactics will derail us from our noble objectives.

Accordingly M, has been appointed as co-ordinator, Supporters in Diaspora,GGNK  is in charge of North central,while D is Chief of staff as well as senior special assistant on "marabout" affairs.

I had wanted to respond earlier but the enemies of democracy have been surreptiously freezing my system,thus preventing me from making my defence in this weighty allegation and slight on my character.

K.O.L!!!!  ZAMAN LAFIYA!!!!!,   K.O.L!!!!!    ZAMAN LAFIYA.
"corgito ergo sum"

nene

Assalamu Alaikum.
Da fatan kowa kalau.malam kana maganar ribbons ina jin dai baza ashiga aljanna dasu ba ko?wallahi ribbons din ko na gaske ne mutumin da bai san mutuncin wani dan adam ba a doron kasa to ina tabbatar maka a tafe yake kawai amma ba mutum bane shi.Da zaka daina bari bacin rai yana rinjayar abinda zaka fada da sai kafi bada maana.Rubutu kayi amma ciki fal shirme dan kana so ka kare abokinka akan an bashi amsar maganar da yayi wanda shi baka ga laifin da yayi ba sai ni.
ba sunana nunun ba sunana zatu yarana suna kirana da nene na tabbatar baza arasa wanda ya sanni ba a fadin wannan guri.mutum yana da wani hali na kushe abinda yayi mishi dai dai dan jerantuwa  acikin wata alumma:raina bai baci ba sam magana akayi na bada amsa.

Dan-Borno

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

alkanawi

Dan barno,dan Allah a bar maganar nan.Hajia kuma ba zan gaji da bata hakuri ba har Allah cikin ikon sa ya huci zuciyar ta.In an yi abin da aka bata wa mutum rai fatan mu Allah ya yafe mu,it was not intentional or deliberate.Amma Allah SWT ya bamu mafificiyar shawara game da irin wannan abin in da yake cewa "Wa in akibtum fa aakibu bi mithli maa'ukibtum bihi,wa la'in SABARU la huwa khairin lissaabirin"
Once again Allah ya baki hakuri
"corgito ergo sum"

MySeLf

#11
Kai Alkanawi dan Allah daa wa  ya aikeka tabo granny ne... :o  ;D
Kagani yanzu kasa ta dauko sanda ta biyo duk yan kano online da ita.....Hahahaha!!

Kuma ni yazu am a bit curious how granny nene know how use a comfuta self
and wetin carry her leg come where she know she will meet all sort.... Hhmm!!

Toh Dan Allah kaka nene inhar da gaske ne labarin naki, to baikamata kidinga hawa internet ba,
don ba wanda zaisani, don ba ganinki akeba, kuma gashi kin dauki hotan tsaleliyar budurwa :o kin Kala .......Hmmmm!!  jikarkice ko?
Kamata yayi ki dauki carbi kawai ki kuma ga Allah don ga dukkan alamu lokaci yakusa  ;D
Rungume yan jikokinki kita salati kawai, Allah yabada gyangya dawa lafiya....hehehe!! sai munzo ;D

Kihuta lafiya granny!....... kafin ki dauko sanda bari inyi nan...
... see ya :P
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

Dan-Borno

Quote from: alkanawi on February 27, 2007, 10:39:14 PM
Dan barno,dan Allah a bar maganar nan.

A dalilin me? She started it, she either apologise or we continue like that.

Quote from: nene on February 26, 2007, 06:51:29 PM
bana jin ko mijin da nake aure yana da ikon da zai min magana kamar wata baiwar sa balle kai da ban sani ba.

This is what I am foreseeing, wanda ko mijinta ma bata bari ba, balle mu. 
I think if we allow her - zata wuce gona da iri.

Quote from: nene on February 26, 2007, 06:51:29 PM
ina da aure kuma ni ba wasa na zo yiba nan gurin

Waye ya gaya miki cewa mu bamu da aure?
Kuma who told you that we dont have something doing?

Quote from: nene on February 26, 2007, 06:51:29 PM
in tsarin wasan yan forum dinnan ne haka to ai sai a dinga bayani kafin mutum ya shigo.na san akwai shugaba a wannan gurin dan haka dan allah ya dinga shawartar members dinsa su dinga rike kansu da girma da mutunci.

Mai Ahlari ma yace "Wala yahillu li rajulun an yaf ala fi'ilin, hatta ya'alamu hukmullahi fihi.
You should have gone through the past and present post to see for your self how the family rumble around.
Ai ko a gidanki ne, yaranki sukan yi rigima tsakaninsu.

Admin. Don Allah a tura wannan 1 star din INDUCTION COURSE.

At last - Food for thought.

Quote from: Myself on February 28, 2007, 01:57:24 PM
Kamata yayi ki dauki carbi kawai ki kuma ga Allah don ga dukkan alamu lokaci yakusa  ;D
Rungume yan jikokinki kita salati kawai, Allah yabada gyangya dawa lafiya....hehehe!! sai munzo ;D
Kihuta lafiya granny!....... kafin ki dauko sanda bari inyi nan..."My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

lol Nene wetin happun? u come enter konline with right leg. then u kick am sideways come enter wit left leg...... ;D Please sister cool down, calm down and come down from that high horse. u no go see proper if u tay up dere looking down at us humble k onliners.
i am sure Al in d first place didnt mean anytin bad. na just yr beauty  dey knock di poor boy. Hin de look for wife and as u de so pretty like dis na hin come tink dis his opportunity to jist u. Hin no sabi say u get husband. and as u dey so, u shouldnt put up ur pic like that. E go knock any man pikin sideways wey call himsef  real man abi? so u c dont be too hard on him. As for Dan Borno, na his house boy be dat. He just too care for his master wellu wellu. attimes he sabi hinself to be his masters woof woof (if u know my meaning) and all woof woofs are very very loyal. but all of us are very nice and loyal and will take good care of u if u join d family. Me sef i get pikin, but i no dey pretty like una.  make una get avatar like di rest of us. dat way, even if Al does di commando stuff again, na yr avatar hin go do am to, no bi yuwa sef .
Anywaz, Al says he is sorry so make una show generosity of heart and forgive am now... and jus leave his german shepherd alone his bite is worse than his bark unfortunately ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D!!!
Ghafurallahi lana wa lakum

nene

Alhamdulillah.
Jahilci mummunan abune muna rokon Allah yai mana tsari dashi.Suna inkiya,gwaggo,iya,inna,baba,umma,mama,mami,dada duk suna ne na iyaye.Idan danka yaci sunan mahaifyarka a wani gurin wasu sukan kira wannan da da ainihin abinda suke kiran uwar nan tasu.a garin bauchi suna kiran yaya da sunan dada amma a wani garin dada yana nufin kaka ne.Idan ka haifi yarka kasa mata sunan uwarka kake kiranta da umma to tabbaci hakika ita wannan ya ta tashi daga yar kwana bakwai ta koma yar shekara hamsin dan ana kiranta da sunan uwarka haka kake nufi ko?dan haka duk mai suna iya a fadin duniya tsohuwa ce tukuf.Akwai ka da basira mun karu kwarai da ilminka.
Idan kadaukeni yarinya,bazawara,matar aure tsohuwa yar shekara dari kai kanka idan kai tunani sai kaga bazai kare ni da komai ba,kai hasalima ka nuna ka damu ne shi yasa har kake da lokacin ayyana ni wacece.
Kasan Allah ban taba tunanin meye sunanka bama balle kai wanene,kaikuwa kasamu lokacin tunanin karya nayi ko gaskiya,fara nake ko baka,yarinya nake ko tsohuwa wannan shi ake kira damuwa da wani.Na gode kwarai da kulawarka. :)  8)

Baa rama zagi da zagi duk wani na gari yasan wannan,gaskiya ma kuma babana bai koya min hakan ba.sai dai nasan abu guda idan kaga mutum a kwararo yana zagin uban wani to tabbaci hakika kafin ka kai karshen wannan loko zaka jiyo shi ya kalli danuwansa da suke uba daya ya ce kai ubanka, kai daya zagi babanka me zaka ji Allah sai dai kayi dariya kawuce.Dan haka nima na dara
Malama husna hoto kikace ko ko da zolaya kikayi nacire angama.