Forum Avatars

Started by HUSNAA, February 15, 2007, 02:32:45 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 7 Guests are viewing this topic.

bakangizo

Quote from: Myself on October 27, 2008, 11:53:22 PM
Toh su fake kanuri, baqine kenan daga wata kasar? ko wani state? but why will they like to
fake being kanuri?..

You get it. Baqi nake nufi. To feel they belong? Ace suma cikakkun 'yan gari ne?  Its like if you are not kanuri in borno, to baka hadu ba ;D

*~MuDa~*

When will the admin reset the avatar system to normal again? Because i cant have another picture up in here.
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

Dan-Borno

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

MySeLf

#573
Quote from: Bakan~Gizo on October 28, 2008, 10:52:29 AM

You get it. Baqi nake nufi. To feel they belong? Ace suma cikakkun 'yan gari ne?  Its like if you are not kanuri in borno, to baka hadu ba ;D

Ha ha, Nagane BGizo........ Barebari fa akwai taqama da bunqasa....

Quote from: Dan-Borno on October 28, 2008, 12:36:47 PM
ance kada insa baki

Haba jama'a don't barred DBorno from contributing, I guess he has so much to say on this
and so much for us to learn from it..
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

HUSNAA

Quote from: Dan-Borno on October 28, 2008, 12:36:47 PM
ance kada insa baki

To dan ance kada kasa baki, ai baki daya ake nufi. Ka sami baki kamar ashirin ka tsoma! Ka ga a lawyan ce ba ka taka doka ba, tunda sharadin baki daya akai maka  ;D ;D ;D ;D ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

bakangizo

Quote from: Myself on October 29, 2008, 12:14:20 AM
Ha ha, Nagane BGizo........ Barebari fa akwai taqama da bunqasa....
Quote from: Dan-Borno on October 28, 2008, 12:36:47 PM
ance kada insa baki

Ah. Na manta da barebari. Wai wa ya hana DB tsoma baki a nan?

Jibo

Quote from: HUSNAA on October 29, 2008, 06:36:42 AM
Quote from: Dan-Borno on October 28, 2008, 12:36:47 PM
ance kada insa baki
To dan ance kada kasa baki, ai baki daya ake nufi. Ka sami baki kamar ashirin ka tsoma! Ka ga a lawyan ce ba ka taka doka ba, tunda sharadin baki daya akai maka  ;D ;D ;D ;D ;D ;D
Haba! DB! A she kana tsarguwa! Dama da gangar nace karka sa baki don nasan baka rasa abin fade! Anyway, we want to hear from you! Kuma ai abin magana na mai baki ne, bebe sai dai ya sa ido! ;D ;D ;D ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

What a nice avatar you have, Myself? Like it. Wish I too could upload mine.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

IBB

Wanga avater taki Myself ni dai bata da kyau. Wannan flower ai kyale kyalen 'yan kyauye ne a mamaye da ita!
IHS

HUSNAA

Ghafurallahi lana wa lakum

Jibo

http://www.theflowerpot.com/images/product/VaseSpark-40.jpg

Well a ganina dai wagga fure tana da ma'ana. Kuma duk wanda ya san matsayin fure ga al'adar bahaushe to zai gane ma'anar. Kuma dan kauye ai bai san ma'anar fure ba indai ba furen auduga bane ko na ..... ;D ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

gogannaka

IBB fa tsakanin shi da flower sai dai idan ta ci ce: Alayyahu ko salak(lettuce) ko kabeji...amma duk wata fulawa ai kyale kyale ne.

Its like an taba debate akan value of flowers to people a wannan forum din ko?

Surely after suffering comes enjoyment

IBB

Yawwa GGNK wannan magana taka haka take. Debate kuma da kake magana yana 'are we romantic'
IHS

Jibo

Fure ko garin fulawa! Amma dai na san fure ai sai an natsu garin fulawa kuma in anci sai ya kawo natsuwa Ko? Ko kyale-kyale ma ai sai ciki ya dauka! ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

MySeLf

Quote from: Muhsin on November 01, 2008, 01:54:28 PM
What a nice avatar you have, Myself? Like it. Wish I too could upload mine.

Thanks Muhsin...... You can upload one from d web, get the picture u want then capy
and paste the link..... Personal pics from ur pc ne no longer allowed.

Quote from: IBB on November 02, 2008, 01:17:44 AM
Wanga avater taki Myself ni dai bata da kyau. Wannan flower ai kyale kyalen 'yan kyauye ne a mamaye da ita!

IBB.. Amma dai tafi dodanniyar nan taka mai tsorata mutane  ;D..
Kuma kamar yadda Gogan yace, fure indai bana cibane to baka gane masa, Shiyasa! hehe lol

Quote from: HUSNAA on October 31, 2008, 06:59:46 PM
Yr avatar is gorgeous... so sparkly and colorful. Makes one happy just to look at it.

Thanks Husnaa.... Simply, PLEASENT!!.... ;D ;D ;D ;D
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!