News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Wata Sabuwar Member

Started by sister, March 14, 2007, 05:17:37 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

sister

assalamualaikum. na shigo wannan faggen da kafar dama da fatan za'a karbe ni hannu biyu. sannan kuma ina da kawa, yar uwa kuma babbar aminiyata a wannan wurin. to kullum sai na ga tana zuwa tana duba wannan website dai naku. shine yau na ce bara nima na fara ba dan komai ba dan karin ilimi da kara fahimtar halayen mutane na arewa. ina fatan ba za a samu misunderstanding dani ba dan ni mai hakuri ce. Nagode. kuma yar uwata sai a dan koya min harkar taku ta kimiya da fasaha wato 'tekanology' da kuma harshen language din naku wato 'ingilishi'  dan kinsan mu dai daga kauye muke. sannan kuma ki dinga yi kina dan aiko mana text ko da dan fflashing din nan. Allah ya ce a hada zumunci. ko ya kuka ce yan uwa? ko dayake masu magana sun ce shuru ma lafiya ce.

alkanawi

"corgito ergo sum"

Dan-Borno

Sister where are u? Report here with immediate effect!!!!!!!!!!!
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Ghafurallahi lana wa lakum

HUSNAA

Ghafurallahi lana wa lakum

alkanawi

u no dey hear word,na so u go cause fight again D ;D
"corgito ergo sum"

alkanawi

"corgito ergo sum"

Dan-Borno

Tuna baya nake yi,
let us test her patience also.
Remember, NENE left because she cant
bear a the heat.

This is German Shepard doing his duty.

Abi Boss?
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Lol Dan Borno wai this German Shepherd bai mutu bane? Ko dai kana san lakanin ne?
Ghafurallahi lana wa lakum

sister

madalla madalla da fatan na same ku kalau. Amin summa amin. to dan uwa kana neman ragon da za ka saya ne? idan ranar cin kasuwa ce to farashin ya kan tashi daga $900,000 US wato dallar Amurka. Amma idan yau yau kake so to za ka iya biyan $1,000,000 US zuwa $1,500,009.99c dallar amurka. ya dangantaka da tsufa da size da weight da kuma kallar hakorin ragon. Wanda ake musu buroshi tare da makileen kullum sau biyu a rana sun fi tsada amma kuma sun fi dadi a rokototo wato naman kai da waina. amma masu warin baki (wanda ko aswaki ba a yi masu) su ne masu araha. Duk masu neman ragunan su yi placing order dinsu da lumbar kati wato credit card a nan idan na dawo zan baku guarantteed. Kalam Wahid.

Dan-Borno

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

sister, to ai ni banga ragunan da kike tallan ba!! masu 'yan karan tsada haka. Ni kwano naga an kare shi da lema kokuwa? Kuma kamar doya ko rogo ne a ciki.. Ina kika samo wannan avatar din lol!  ;D Kamar irin 'yan southern Zarian women dinnan ne ko?
Dan Borno ni kake tambaya permission? lol a thousand apologies again.... ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

alkanawi

za'a da ita.has a sense of humor.ko me kace alan?
"corgito ergo sum"

HUSNAA

Lol kwalaben manja ne a cikin kwanon ba doya bane ko rogo. Kuma na tuna fa 'yan southern zaria dont dress this way.
Sister,  Dont worry, I'm not making fun of you, I am the self proclaimed gypsy soothsayer of avatars on this forum..  ;D  I am trying to interprete yr avatar....give me time........ ;D ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

Dan-Borno

Quote from: sister on March 14, 2007, 07:32:02 PM
madalla madalla da fatan na same ku kalau. Amin summa amin. to dan uwa kana neman ragon da za ka saya ne? idan ranar cin kasuwa ce to farashin ya kan tashi daga $900,000 US wato dallar Amurka. Amma idan yau yau kake so to za ka iya biyan $1,000,000 US zuwa $1,500,009.99c dallar amurka. ya dangantaka da tsufa da size da weight da kuma kallar hakorin ragon. Wanda ake musu buroshi tare da makileen kullum sau biyu a rana sun fi tsada amma kuma sun fi dadi a rokototo wato naman kai da waina. amma masu warin baki (wanda ko aswaki ba a yi masu) su ne masu araha. Duk masu neman ragunan su yi placing order dinsu da lumbar kati wato credit card a nan idan na dawo zan baku guarantteed. Kalam Wahid.

Kai! this is dangerous!
Dollar! Dollar!! Dollar!!!

On behalf of all other members of this
Unique forum, i hereby approved
A TEMPORARY SHOPPING VISA IN THIS FORUM
Have a nice time Sister.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak