News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

How are you feeling today?

Started by Muhsin, April 26, 2007, 03:07:17 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 12 Guests are viewing this topic.

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

Jibo

Bari kawai GGNK! Wata abuyata ce ta bata min rai! Wai kawai rigar da zan sa da safennan kawai sai naga wai an cukuikuyeta an sa karkashin gado! >:( :( Gashi kuma ba wuta balle in goge wata! KASH! :-X
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

gogannaka

To yaya aka yi kenan?
A cukuikuyen ka sako rigar kenan?

lol.
Surely after suffering comes enjoyment

Jibo

Ai dibara na yi. Rigar na dauka na yayyafa mata ruwa, sai na ninke kuma na sa karkashin filo na dinga tsalle akai. Kafin wani lokaci! Yanzu haka abin da nakeyi ke nan! :( :( :(
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

IBB

Kai Mal Jibo Allah kyauta. Ya kake bule mu da ran mu

M alright in ji ta bahaushe
IHS

Jibo

I am feeling indifferent today! But I shall be happy by the end of the day, Insha Allah!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Quote from: Jibo on October 07, 2008, 10:00:21 AM

Same as that. But sorry for myself of being pessemistic; I don't think even for the rest of the day this feeling would be allayed. :( :( :(

I was under an impression that coming here would, but it appears better than nothing. Abun ma karuwa yai! :(
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

IBB

IHS

gogannaka

Quote from: Muhsin on October 08, 2008, 01:42:48 PM
Quote from: Jibo on October 07, 2008, 10:00:21 AM
I am feeling indifferent today! But I shall be happy by the end of the day, Insha Allah!

Same as that. But sorry for myself of being pessemistic; I don't think even for the rest of the day this feeling would be allayed. :( :( :(

I was under an impression that coming here would, but it appears better than nothing. Abun ma karuwa yai! :(

Ko jarrabawa tayi zafi ne?

Ka ga da kana da abunnan sai ka je wajen ta ku yi hira ta dan yi ma murmushi ko dan fari da idanu. Duk sa ka ji ka wartsake.
Allah ya kawo sauki.

IBB whats the excitement about?
Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Many thanks, GGNK. But forget that...not now, as I have been saying, untill when I become I, inshaAllah.

Am feeling partially better than yesterday.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Muhsin Albishirinka na ga wata yarinya ta rada min tana neman masoyi wanda bai taba yin aure ba. In kana da muradi, to sai in zano maka ita. Amma dai a bari a ga yadda jarabawa zata kaya ko?! ;D ;D

I am feeling chilled out today!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Quote from: Jibo on October 09, 2008, 11:15:50 AM
Muhsin Albishirinka na ga wata yarinya ta rada min tana neman masoyi wanda bai taba yin aure ba. In kana da muradi, to sai in zano maka ita. Amma dai a bari a ga yadda jarabawa zata kaya ko?! ;D ;D

Ba yanzu ba, Jibo. InshaAllah when I have my 'catch', I'll let you people know. Ko dan wadanda suka hana ni nasu a gidan nan. ;D 8)
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Af yanzu za ka ce haka! Ka manta tayin da TKTK yayi maka ne! Ok na tuna GGNK akai wa tayi! To ka raba ka bishi mana kai rakiya! :D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

gogannaka

LOL, Husnaa ba hana ka tayi ba fa.
Cewa tayi sai ka dan kara girma,amman na san ai tanadi kawai take ma. Sai dai kuma akwai competition that you will face.
Jibo ka ga kuwa zan so na rinka zuwa da shi ko dan saboda na ce mata 'ai marubucin littatafan soyaya ne da na al'amuran yau da kullum',ka ga zai daga min aji. Sai dai kuma kada ta rinka tambaya ta halin da yake ciki kullum,ko kuma a zo ayi juyin mulki  ::) ::)
Surely after suffering comes enjoyment

Jibo

Lalalala! Wa zai yi maka juyin mulki? Muhsin! Amma dai bari inyi shiru kafini sanin shi! ;D ;D ;D