weekend getaway?

Anya kuwa akwai wani abu haka a "ajandar" 'yan najeriya? Musamman a kasar hausa. Kai mutane suna fama da neman na tuwo kai kana neman hutu

Ka ci ka koshi kenan. Well, consider going to
Tiga Dam, or
Hills and Valleys(if the place is still functional). They are really good places to "hide" for the day.