Ina Gorayen Gidan nan?

Started by Dan-Borno, September 23, 2008, 05:27:04 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 5 Guests are viewing this topic.

Dan-Borno

Chorus - Gobro

Gobro tashi gare ya waye

Gobro mai sahur da karago

Gobro mai azumin jemage

Gobro mai kwana a cikin shago

Gobro aminin mai mata daya

Gobro yayi c....i wa katifa

Dedicated to all the Gobros and Gobruwas of the
forum.

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Tukurtukur

YOU CAN SEE NO RESPONSE BECAUSE ALL THE GOBRANYEN GOT MARRIED A DAY BEFORE THE COMMENCEMENT OF RAMADAN? 
OR ARE THEY SHY?

I TELL YOU  ONE SECRETDB!  JUST LIST ALL THEIR NAMES HERE AND THEN WAIT FOR RESPONSE!

TRY AM!

Dan-Borno

 8) GOGANNAKA - MD/CEO

oya you TK try another name!!!!!
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

gogannaka

Iyye!!!!!!

Wallahi DB zan hada ka da myself.
Waye gwauro?
Surely after suffering comes enjoyment

Dan-Borno

just name her, wetin u dey fear, ai ba ita kadai bace
goruwa a nan, har manyan baza mu barsu ba ;)
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Jibo

Quote from: Dan-Borno on September 23, 2008, 08:47:25 PM
8) GOGANNAKA - MD/CEO

oya you TK try another name!!!!!

Jazakallahu Khairan, DB. Ai GGNK ya so ya kasni da shawarar daukar peejo, alhali ya fini...ni mai neman kari.
Quote from: gogannaka on September 23, 2008, 11:48:49 PM
Iyye!!!!!!

Wallahi DB zan hada ka da myself.
Waye gwauro?

Kash! Allah Ya ragewa aya zaki.
To GGNK,
Haka ne abin? Shine kake hada ni da peejo? Amma dai kam gwaurayen wannan gidan sun...
Ya kamata a hada zumunci ko badi DB ya sake wani tashen ba na kiran gwauro ba. Amma dai ya kamata mu sansu, ko ma roki DB ya zan matchmaker. ;D ;D ;D ;D ;D :P
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Rais

 Shi yasa duk wani gwamro
ya kamataaaaaa  ::) ::) ::)
saboda irinsu DB
Bayan Mutuwa akwai hisaby

Tukurtukur

#7
SIGSN OF WHO IS GOWRO OR GOWRUWA?

1.  WEARS AN OLD HAT? MALAFA?
2.  ALWAYS GOES FETCHING WATER WITH POT ON THE HEAD?
3.  LOAD CARRIER OR MATCHO MAN?
4.  BALL BOUNCER AS IN BASKETBALL?
5.  LIKES WORD ASSOCIATION? AND THE OTHER ONE WORD CONNECTION?
6.  THINKS AND ASK ROMANTIC QUESTIONS?
7.  GAPE TEETH? AS PER MARADONA?
8.  PATRIOTIC IN DISPLAY OF NATIONAL FLAG?

HERE YOU ARE!

Rais

Bayan Mutuwa akwai hisaby

Jibo

Quote from: Rais on September 25, 2008, 10:56:34 AM
Kowa yai zagi a kasuwa !!! TOOO ::)

Gaskiyarka Rais. Amma dai ai ko makaho ya shafa zai iya gane gwauro. Wani ma camouflage (shigar burtu) yake yi don kar a gane. Yau ya tona kanshi. Ka san ance 'mai madi tafi ka sayar tun mai zuma mbai zo ba'.

Quote from: Tukurtukur on September 24, 2008, 06:02:33 PM
SIGSN OF WHO IS GOWRO OR GOWRUWA?

1.  WEARS AN OLD HAT? MALAFA?
2.  ALWAYS GOES FETCHING WATER WITH POT ON THE HEAD?
3.  LOAD CARRIER OR MATCHO MAN?
4.  BALL BOUNCER AS IN BASKETBALL?
5.  LIKES WORD ASSOCIATION? AND THE OTHER ONE WORD CONNECTION?
6.  THINKS AND ASK ROMANTIC QUESTIONS?
7.  GAPE TEETH? AS PER MARADONA?
8.  PATRIOTIC IN DISPLAY OF NATIONAL FLAG?

HERE YOU ARE!

Tukurtukur sunan wani kauye ne a Zariya. Ko dai daga can kake? Ka yi tuya kamanta da albasa, kuma ciki sai ka hada tuya da ruwa, kai har ma da toka. Ka koga ba abin da ya hada tuya da ruwa ko toka in anbi diddigi. Kaji tsoro ne baka hada da sauran ba irinsu masu boye kansu alamar komai ma basu da don kar agane gwagware ne. ;D :D :)
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Tukurtukur

Quote from: Jibo on September 25, 2008, 12:36:19 PM
Tukurtukur sunan wani kauye ne a Zariya. Ko dai daga can kake? Ka yi tuya kamanta da albasa, kuma ciki sai ka hada tuya da ruwa, kai har ma da toka. Ka koga ba abin da ya hada tuya da ruwa ko toka in anbi diddigi. Kaji tsoro ne baka hada da sauran ba irinsu masu boye kansu alamar komai ma basu da don kar agane gwagware ne. ;D :D :)

MY COMPATRIOT JIBO!  I TELL YOU TODAY ABUN DA YA RABA DAMBE DA FADA: WATO SHINE FUSHI KO HUSHI! 
SAI KA FADI NAKA GWAGWAREN!  KIRAN SUNAYEN SU DALLA DALLA!

gogannaka

LOL,
BKGZ
Muhsin
Anas
Al-Raisul kanoonline

Da dai sauransu.

Amma DB ni da kai ne,wannan irin tonon asiri  >:(
Surely after suffering comes enjoyment

Jibo

Quote from: Tukurtukur on September 25, 2008, 05:17:53 PM
MY COMPATRIOT JIBO!  I TELL YOU TODAY ABUN DA YA RABA DAMBE DA FADA: WATO SHINE FUSHI KO HUSHI! 
SAI KA FADI NAKA GWAGWAREN!  KIRAN SUNAYEN SU DALLA DALLA!

To kaine na farko sauran GGNK ya amsheni.
Quote from: gogannaka on September 26, 2008, 10:44:25 AM
LOL,
BKGZ
Muhsin
Anas
Al-Raisul kanoonline

Da dai sauransu.

Amma DB ni da kai ne,wannan irin tonon asiri  >:(

To dai GGNK ya kamata ai 'yar gida. Ko badi a canza salo. Kuma ance daga na gaba ake gane zurfin ruwa.
Take a lead and those that will follow are ready only that they are shy! They camouflage basu so a gane! :D :D :D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Quote from: Muhsin on September 26, 2008, 05:49:56 PM
Whats happening over there? ??? ;D :D
To ga wani nan ya tona kanshi! Muhsin na cikinsu! Ya kamata ya taka! DB naji shiru ka daina kidan da wakar! Ko don GGNK ya ce zai gamu da kai?! Ba ka da yan amshi ne masu yi maka banga? Kar dai ace ka fara abin da bazaka iya karewa ba. Kash!!! ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!