Ina Gorayen Gidan nan?

Started by Dan-Borno, September 23, 2008, 05:27:04 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 8 Guests are viewing this topic.

Dan-Borno

Quote from: Dan-Borno on September 23, 2008, 05:27:04 PM

Chorus - Gobro

Gobro tashi gare ya waye

Gobro mai sahur da karago

Gobro mai azumin jemage

Gobro mai kwana a cikin shago

Gobro aminin mai mata daya

Gobro yayi c....i wa katifa

Dedicated to all the Gobros and Gobruwas of the
forum.

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Jibo

Lalala! LALALA! BA KA DAINA BA KO? sai na fada wa GGNK.
Wato DB har yanzu kana kiran goro ko? To ni dai babu ruwana!

To fa GGNK kaji shi ko Ni dai bance Gwauro tashi gari ya waye ba ban kuma ce

Gobro mai sahur da karago

Gobro mai azumin jemage

Gobro mai kwana a cikin shago

Gobro aminin mai mata daya

Au oophs!
DB ke adda wannan wakar!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

gogannaka

A'a kun manta 'machukule za ku kada mana'

una no go lure us wo.
Aure sa mun kara wayo.

Ko kuma ma dai tsaya ku gani...next year.
Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Quote from: Jibo on September 26, 2008, 08:28:47 PM
Quote from: Muhsin on September 26, 2008, 05:49:56 PM
Whats happening over there? ??? ;D :D
To ga wani nan ya tona kanshi! Muhsin na cikinsu! Ya kamata ya taka! DB naji shiru ka daina kidan da wakar! Ko don GGNK ya ce zai gamu da kai?! Ba ka da yan amshi ne masu yi maka banga? Kar dai ace ka fara abin da bazaka iya karewa ba. Kash!!! ;D ;D ;D

Jibo,
Waya gaya maka na isa a kirani Gwauro? Yaro shakaf of just 16yrs ai bai san komai ba. Ask Myself, GGNK and the esteemed Husnaa for more on the 'story'. LOL ;D
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Quote from: Muhsin on September 28, 2008, 01:27:51 PM
Jibo,
Waya gaya maka na isa a kirani Gwauro? Yaro shakaf of just 16yrs ai bai san komai ba. Ask Myself, GGNK and the esteemed Husnaa for more on the 'story'. LOL ;D
Muhsin!
Kai ka kas kanka! Amma ka tambayi TKTK ko DB! Ka san akwai dan shekara sha shidan da yake da jikoki da tattaba kunne har da inhunhun! Amma kuma dai mata tai mai nisa bai iya ishe ta!Ka ga ya zama tsohon gwarangwami kenan. ;D ;D ;D ;D :P
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

gogannaka

Muhsin fa ba yaro bane.
Gwanda ma ku sani.
Ya fi ni bukatar aure.
Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Naka shi ke bada kai! :o Haka zamuyi da kai, GGNK. A kan idon su Jibo? :o

Myself, Husnaa, where are you? Come and resolve this matter, pls. Who is YOUNG Muhsin?
DB, I intentionally spared you saboda nasan...
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

gogannaka

LOL, muhsin you don't have to plead with them.
Meyasa baka kira Bee tayi testifying ba?Ka kira antin ka da kullum supporting din ka take?

Ai ni sharrin wasu ne a forum din nan suka yi painting di na but i am way too young for marriage.
Surely after suffering comes enjoyment

MySeLf

Quote from: Muhsin on September 29, 2008, 07:12:33 PM
Naka shi ke bada kai! :o Haka zamuyi da kai, GGNK. A kan idon su Jibo? :o

Myself, Husnaa, where are you? Come and resolve this matter, pls. Who is YOUNG Muhsin?
DB, I intentionally spared you saboda nasan...

Ha ha  Lol Muhsin.... Meye na tsoran gwabran taka haka? lol
Well, we all knew you're d for ever YOUNG MUHSIN of course Lol
But what did u said again in d how are u feeling thread? ehem! ;D lol
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

HUSNAA

Quote from: Muhsin on September 28, 2008, 01:27:51 PM
Quote from: Jibo on September 26, 2008, 08:28:47 PM
Quote from: Muhsin on September 26, 2008, 05:49:56 PM
Whats happening over there? ??? ;D :D
To ga wani nan ya tona kanshi! Muhsin na cikinsu! Ya kamata ya taka! DB naji shiru ka daina kidan da wakar! Ko don GGNK ya ce zai gamu da kai?! Ba ka da yan amshi ne masu yi maka banga? Kar dai ace ka fara abin da bazaka iya karewa ba. Kash!!! ;D ;D ;D

Jibo,
Waya gaya maka na isa a kirani Gwauro? Yaro shakaf of just 16yrs ai bai san komai ba. Ask Myself, GGNK and the esteemed Husnaa for more on the 'story'. LOL ;D

dont call Muhsin gwauro! Call him a bachelor! That sounds more glamorous than gwaro.
PS Muhsin.. there is no escaping it... You are a bachelor. You are two yrs older than u were two years ago, and u were 12 then or thereabouts... ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

Jibo

Ba mage ba miyau! Muhsin tunda dai wata yarinya ta saka tsaki to sai mu gane bambancin cinya da katare! ;D ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Ku daga ance wata yarinya sai magana kuke yi. Kuka san ko...hhmm tayi min? ;D ;D ;D

Kai bari dai in fada: Ehem, ehem... tuki a garinnan sai a hankali (*laughing*). Ba a duba titi in za'a tsallaka sau tari. Sai dai Allah ya kiyaye.

Bye. ;)
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Haba Muhsin ai DB ya shafa mana munsha! Gaskiyarka ne cewa in ana tsallaka titi ya kamata a dunga dubawa. Musamman titin da akwai kwalliya yayi kama da sabon titi! Kasan wasu sukan tsallaka titin da saurin tsammani suke sabo ne kada wata mota ta wuce da su. Sai sun tsallaka su ga ma ba wata mota da ta wuce. Musamman idan wasu motoci uku sun wuce basu ji da dadi ba a titin. Allah Sarki, ba'a dai buge kaba ko? :P ;D ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

IBB

Oga Jibo na daga maka tuta. I feel this comment. Why did admin took that 'Karma' away i would have gave you one
IHS

Jibo

Quote from: IBB on October 05, 2008, 05:35:43 AM
Oga Jibo na daga maka tuta. I feel this comment. Why did admin took that 'Karma' away i would have gave you one

IBB na gode! Amma wace irin tuta? and baruwan admin da cire wata... Ka dai yi salla lafiya ko?! 8)
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!