Kacici-kacici (Brainstorming)

Started by Jibo, October 19, 2008, 04:32:01 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 7 Guests are viewing this topic.

IBB

IHS

MySeLf

Tsimin giyar kan hanya fade yaro fade babba?...  :)
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

HUSNAA

Quote from: MySeLf on February 10, 2009, 11:45:23 PM
Tsimin giyar kan hanya fade yaro fade babba?...  :)

yunwa ko?
I was able to get that, cos I am ravenously hungry!!
Ghafurallahi lana wa lakum

Lawwali

what of this?

Abu sididi abu sadada abu maliya maliya muluk ;D ;D ;D ;D ;D
it takes oppressed and oppressor for oppression to occur

HUSNAA

Ghafurallahi lana wa lakum

waduz

Hausace mana, ai ma tana nufin irin dogayen taliyan nan ne! ;D

Lawwali

Quote from: waduz on February 18, 2009, 09:59:09 AM
Hausace mana, ai ma tana nufin irin dogayen taliyan nan ne! ;D

Tambayi sauran Hausawan forum kasha labari, kai dai kamanta dai, LOL ;)
it takes oppressed and oppressor for oppression to occur

waduz

ummita

people kacici kacici means Hausa proverbs koh? Admittinly, God knows am not good in this at all. All too complicated to understand even though its plain Hausa :-\ [\color]
Despite ur slammin, am still jammin!!!

Nuruddeen

Quote from: Lawwali on February 18, 2009, 11:13:49 AM
Quote from: waduz on February 18, 2009, 09:59:09 AM
Hausace mana, ai ma tana nufin irin dogayen taliyan nan ne! ;D

Tambayi sauran Hausawan forum kasha labari, kai dai kamanta dai, LOL ;)

Ka rabu da Lawwali Waduz. Shi dan dagaji ne. Idan ka lura ai karin maganar tasa akwai kuskure. Ba dai dai ya fada ba. Yana banbanke guri ne kawai.Lol!!!!
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Jibo

A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

HUSNAA

Ghafurallahi lana wa lakum

bakangizo

Quote from: HUSNAA on April 24, 2009, 07:17:37 PM
Lallai Ja ya ji dadi!! ;D ;D ;D ;D

;D ;D

Amma ai ance Dan Fulani ne da kayan Gwanda.

Jibo

Amma dai a zamance sai ace bature da tsada ko? ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Jibo

#59
Takanda kashin kasa!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!