Kacici-kacici (Brainstorming)

Started by Jibo, October 19, 2008, 04:32:01 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 5 Guests are viewing this topic.

Jibo

Wanna dai shine dan autan forum watau... Muh.....s...i.... ;D ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

IBB

IHS

bakangizo

Ai ko na san da shi kake ;D Ina zuci-zucin in amsa saina manta.

Jibo

Ga wani abun marmari daga nesa; gagari sabo abokin sarki!
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

thegood

always believe in w't you do

Jibo

Quote from: thegood on September 18, 2009, 01:39:19 PM
Ungulu ta leka masai.....
Abin dadi na nesa ke nan!
Quote from: Jibo on September 14, 2009, 09:30:33 AM
Ga wani abun marmari daga nesa; gagari sabo abokin sarki!

Alkali amli kuliya manta sabo abokin sarki, kai kayi sarki, sarki yayi ka! ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!