Lack of I.S.P's in Kano.

Started by Dante, January 08, 2004, 04:26:44 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Dante

salam....
To mu dai a nan jahar kano muna samun karancin hanyoyin sadarwa, rashin wadatar (ISP) watau internet service provider,
da sauran abubuwa na sadar da sakonni,bacin haka dan allah muna masu kiran sauran jama'a masu irin harkar mu da su hada commiti a kan harkokin internet a jahar kano.

Masu internet cafe, ya kamata da su hada kansu,
a hada commuti na Cafe's a Kano State!

For:
FLYING BIRD INTERNET CAFE,
Kano, Red Brix (Jan Blo).
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

elgaazus

It is a good point you raised Dante but the problem of ISPs is not peculiar to kano alone the whole Northern Nigeria is lacking behind in that propect.................. we gat to help ourselves but where are our Business ANGELS.
orget about it