RIBA ko HASARA?

Started by Bashir Ahmad, May 29, 2010, 08:42:38 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Bashir Ahmad

Yau 29th May 2010 wato Democracy Day, wadda yau ta cika shekaru 11 a kasar nan. Abin tambaya shine a wannan 11yrs na mulkin democradiya kasar nan da jama'ar kasar nan RIBA aka samu ko kuma HASARA?
Above All Fear Allah (S.W.A)