Forum > Kano Forum

Kano Kodame kazo to Ba'a fika ba

(1/1)

Hausanicious:
? ? ? ? ? ? ? ? Assalamu Alaikum kanawa

Ga wani Sabon maigidan kunan yashigo domin ya kawar da maganan nan da kuke fadi cewar:

" Kano ko da me kazo an fika"

To ni ina sanr da ku cewar akwai abin da aka zo dashi kuma an fiku iya ta. Wannan abin kuwa shine:

"SHARIA". jahar Zamfara ta fara zuwa da ita kuma yanzu ta fiku iya kaddamar da ita

[/quote]

kofa:
attakawa hahuna. tsoron Allah a zuci yake.

Bashir:

--- Quote ---attakawa hahuna. tsoron Allah a zuci yake.
--- End quote ---

what is dis supposed to mean?

al_hamza:
yeah!
i left kano 13th march 2003 and met the last bro (hausa) bout 2yrs ago, but man! i dont think my hausa's got that rusty!
what does "attakawa hahuna" mean! that sounds mo like swahili!

al_hamza:
OH, MISTAKE 13TH MARCH 2000

Navigation

[0] Message Index

Go to full version