Author Topic: MATSALOLIN JAMIO'I DA KWALEJOJIN JIHAR KANO  (Read 16982 times)

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Offline Gwanki

 • Member
 • *
 • Join Date: Mar 2017
 • Posts: 5
  • View Profile
MATSALOLIN JAMIO'I DA KWALEJOJIN JIHAR KANO
« on: March 19, 2017, 12:08:03 PM »
Matsaloli a jami'u da kwalejoji a jihar kano sunanan makale a bangarori da dama.
 Amma a inda matsalar tafi lalacewa shine a ALFARMA, ayanzu al'marin alfarma ya mamaye ko ina a harkar kwalejoji da jami'un mu na jihar kano. Kama tun daga kan samun admission har zuwa wajen karbar result. Dayawan dalibai suna son samun guraban karatu amma kuma dalilin alfarma duk sun watsar, wasu kuma har sun samu dama sun kammala karatun na su amma kuma result ya zame masu matsala domin kuwa alfarma ta shiga lamarin. gaskiya ya kamata masu iko a lamarin suyi wani abu
Allah ka gyara mana wannan lamarin

Offline mocool

 • Member
 • *
 • Join Date: Jun 2017
 • Posts: 1
  • View Profile
Re: MATSALOLIN JAMIO'I DA KWALEJOJIN JIHAR KANO
« Reply #1 on: June 14, 2017, 02:56:19 PM »
A gaskiya indai ana so mutanenmu su samu ilmi mai sahihanci, to dole ne a yi maganin alfarma a harkar admission.

 


Powered by EzPortal