Shariah enforcement and its advantages

Started by Anonymous, February 02, 2002, 04:50:48 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Anonymous

Assalamu Alaikum

A matsayina na dan kano na kwarai, ina kira ga yan uwa Musulmin da mu tashi tsaye mu taimaka wa hukuma wurin tabbatarda aiwatarda shariar islamiyya a Kano.

Ina fadin haka ne domin, mutane da dama basu biyan zakka, ko kudin Wuta, ko haraji da sauransu,. Ya kamata mu gane cewa, kasacen turawa da Larabawa damuke gani cewa sun ci gaba suna biyan, taxes(haraji) ko kuma Zakka. Idan zamu dage muyi kokari mutaimakawa gwamnati wurin, aikin gayya, ko ladabtar da yara wurin samu karatun alqurani da boko, zamu fahimci amfanin taimakon kai da kai wato self sufficiency.

Taimakawa wurin aiwatar da shariah zai taimaki yayan mu da jikokin mu su girma cikin al ummah wacce take da ladabi da ?hukunci irin na madina garin Manzo.

I must add also that we, the educated subjects of the community, need to be ?more enlightening to our less fortunate relatives regarding, sanitation (to reduce the prevalance of diseases eg cholera),drug abuse , dual education( Islamic and western), ? extracurricular activities ?or excercising ( athletics track and field events etc).

InshaAllah, wannan abubuwan danayi bayani kansu za su taimaka wa alummammu ta zama wuri mai ci gaba irin na kasacen da suka fimu ci gaba.
BIssalam
Al-amin Yadudu (Boston)

PS: Excuse my use of English in this hausa sensitive site. I cannot help but switch to english due to my non usage of hausa on the computer.

Anonymous

Madallaa da wayannan shawar wari. Wace kuma shawara zaka bayar game da matsalar masu cinye kudin zakkah da haraji wanda ake tarawa, domin basu shiga inda aka tara dominsa.