HEY!! COME IN AND INTRODUCE UR SELF

Started by MySeLf, January 06, 2004, 12:04:25 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 6 Guests are viewing this topic.

bakangizo

Quote from: gogannaka on January 20, 2010, 11:07:52 PM
LOL,yaushe suka zama kwanta kwanta,
Oceanic recently posted the biggest loss in Nigeria's history and sacked 1500 staff,ka ga kuwa bankin ba lafiya kenan.

Lokacin da suka rika yanka wa kwastomas dinsu wuya da charges ne aka sa musu sunan. But you didn't hear it from me.  ;D

Oceanic posting a big loss and sacking staf does not make them problem, in the present context. Most of the banks are more or less in the same situation. They are all trying to adjust to reality, after all the charade and abuse perpetrated in the sector in recent times.


Quote from: maikyau on January 21, 2010, 01:00:13 PM
Gogannaka,
Sterling nake No cutting coners Real Banking hanzarta ka kai kudinka cos you are safe sanusi Lamido ya shaida kuma ya fada

The one customer bank kenan ko ;D

maikyau

jamaa na fa fada muku ataimaki babansoyayya da addua don is lyk ya kwace ;D ;D

IBB

Maikyau, ko dai mace ce kai. Naga ka ka/kin nuna ra'ayi ga babansoyayya. Ko zaki agaza masa ne
IHS

Dan-Borno

abu mai sauki, sai mu kira alaramma mai zabura na kanoonline
malam bamalli ya shafa mana da addu'a, sadaki ko daga baya za
a bayar.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

maikyau

IBB DA DB
WALLAHI KASUNGOMIN KATO NIKE KAMARKU,MAANAR MAIKYAU KAKATA CE TASA MUN TUN INA KARAMI.SABODA ALLAH KU A GANINKU BABANSOYAYYA BASHI BUKATAR ADDUA?

IBB

Wace irin adu'a? Oga Handsome! sai dai Allah ya bashi yar-budurwar da yake nema, kowa ya huta.
IHS

bakangizo

Quote from: maikyau on February 08, 2010, 10:35:04 AM
IBB DA DB
WALLAHI KASUNGOMIN KATO NIKE KAMARKU,MAANAR MAIKYAU KAKATA CE TASA MUN TUN INA KARAMI.SABODA ALLAH KU A GANINKU BABANSOYAYYA BASHI BUKATAR ADDUA?

Ikon Allah. Ta yaya Kasurgumin Kato zai zama mai kyau?

maikyau

Adduar will guide him cos at rate babansoyayya is going he fit crash land.Bakangizo da fatan ka fahimci fassar IBB maikyau da kyan hali

gogannaka

Quote from: Bakan~Gizo on February 08, 2010, 02:52:19 PM
Quote from: maikyau on February 08, 2010, 10:35:04 AM
IBB DA DB
WALLAHI KASUNGOMIN KATO NIKE KAMARKU,MAANAR MAIKYAU KAKATA CE TASA MUN TUN INA KARAMI.SABODA ALLAH KU A GANINKU BABANSOYAYYA BASHI BUKATAR ADDUA?

Ikon Allah. Ta yaya Kasurgumin Kato zai zama mai kyau?

LOL,mai kyau kaga wannan kuwa?
Surely after suffering comes enjoyment

IBB

#249
I'v notice admin welcoming new members however we are yet to see their CV presented here neither any of their post. Can someone do the follow up pls?

Thank you

Para-Lawyer
(Babu biro da nayi sainin)
IHS

bakangizo

Problem is they all disappear after introducing themselves in the Welcome to New Members thread.

Bashir Ahmad

Suna: Bashir Ahmad

Shekaru: 18

Jinsi: Namiji

Sana'a: Dalibi

Kasa: 9ja

Tarho: +2348032493020
Above All Fear Allah (S.W.A)

bakangizo

An gaisheka mallam Bashir. Mun samu dan auta kenan  ;D Mushin, you are now officially an elder. Ba sauran shagwaba.

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

habibriosity

Suna Habibs......

Sana'a: bige- bige


Adireshi: no particular location yet...

sai dai

tarho na (na tafi da gidan ka) +8032276075

any thing left?????????? hmmmm......