ALLAH WADAN WANNAN MUTUM

Started by HUSNAA, August 23, 2007, 08:15:35 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

amira

To imma shege ne, ai da na kowa ne ko ba haka ba, it was not him who chose to come to the world for this to happen to him, its just rashin tinani and other points that have been mentioned on this whole issuse.

Allah kyauta
*Each day is definately defining me and finding me*

hafiz amin umar

HUSNAH! ai wadansu suna haihuwar yara ne amma basu san ciwon su ba,shi yasa westerners komai sai su ce yan africa duk cuta,rashin kula da cin zarafi ya kare akan dan africa.ALLAH wadaransa yakuma sakawa yaron,amma kina ganin idan uwa macece zatayi haka?data sha wahalar yaron tun yana ciki har ta haifeshi.

Bajoga

Quote from: hafiz amin umar on September 05, 2007, 12:43:55 PM
HUSNAH! ai wadansu suna haihuwar yara ne amma basu san ciwon su ba,shi yasa westerners komai sai su ce yan africa duk cuta,rashin kula da cin zarafi ya kare akan dan africa.ALLAH wadaransa yakuma sakawa yaron,amma kina ganin idan uwa macece zatayi haka?data sha wahalar yaron tun yana ciki har ta haifeshi.

Dangane da wannan issue, Inaga it's not good mu rika fadan maganganu marasa dadi ko fatan sharri ga irin wadannan mutane ba, kamata yayi murika musu fatan ALlah ya shiryesu mukuma ya ganar damu.

Sa'annan kuma maganar cewa in mace bazata aikata haka ba, wannan gaskiya bawai maza ne kawai suke aikata makamancin hakanba, sai dai kawai Allah ya sauwaka.

HASBUNALLAHI............