A.P.P Members, KUNA INA NE?

Started by Dala, January 12, 2004, 02:47:46 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Dala

;D
Our Mission  ;D to the A.P.P supporters from kanoonliners  8).
We promise & bring you the followings if we won the elecion:

- Pam-pon HURA da NONO right from the bottom of your
 computer screen.

- Brand new laptop for all our supporters.

- The latest operating system (Microsoft Shedani 2004).

and many more...... We need your support.

now, who is with us and who is not?

Masoyi

oyayya ruwan zuma, in kasha......

Dala

Thank you masoyi, i promise you that your

laptop will be delivered to you bery soon  ;D

we are still working on the Pam-pon FURA da NONO.

It will be ready immediately after we win the election.

*~MuDa~*

ki fara yi wa kanki pompom fura da nono ko zakiyi kyau da lafiya!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

Dante

_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

Anonymous

*~MuDa~*

A'ina ka taba gani Aljani ya shugabantar da mutane jama'a?
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

Hausanicious

[glow=blue,2003]
Nima dai ban taba gani ba. Nasan dai ko aljannu na da masu taurin kai ma ai Annabi Sulaiman ya mulke su.

Saboda haka su tsumburbura aje wajen su Na kada, su Ya fata-fat ya ilu da su mai jan riga ayi masu campaign zai fi
Say no Evil and Do no Evil unto Me,   Kunji Ko!

Dante

Quote[glow=blue,2003]
Nima dai ban taba gani ba. Nasan dai ko aljannu na da masu taurin kai ma ai Annabi Sulaiman ya mulke su.

Saboda haka su tsumburbura aje wajen su Na kada, su Ya fata-fat ya ilu da su mai jan riga ayi masu campaign zai fi

Wai ina farar aljana take ne? kwana biyu ta gudu, taki ta shigowa gaba daya, ko tana jin tsoro ne?

? ?Wei u @ ?
_________________________
Gaskiya tafi komai..........هو الذي

Hausanicious

Nima dai ban taba gani ba. Nasan dai ko aljannu na da masu taurin kai ma ai Annabi Sulaiman ya mulke su.

Saboda haka su tsumburbura aje wajen su Na kada, su Ya fata-fat ya ilu da su mai jan riga ayi masu campaign zai fi
Say no Evil and Do no Evil unto Me,   Kunji Ko!

Dala

Quote
ki fara yi wa kanki pompom fura da nono ko zakiyi kyau da lafiya!

Toh fa, na dawo gida na! wai kana mamaki ne don nace
za'ayi Pam-Pon FURA da NONO? to za'ayiwa kowanne
Kanoonliner har bakin komputer dinsa kuma kaima za'a
yi maka shi, amma kai naka babu sukari sai dai gishiri!

sadiq_ahmed