News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Zazzagawa Vs. Kanawa

Started by Kunta_Kinte, August 11, 2003, 09:57:42 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Kunta_Kinte

Ha hha ha wai Zazzgawa................ jst imagine da name
     

Ibro2g

Safety and Peace

kilishi

ilishi

Waziri

KK,

I will surely get ummita here to finish u for the pleasure of the Zage-Zagi, after all KK means: Kano Kauyene!!! if not, tell us where is Gakiya in Kano :)

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

Kunta_Kinte

Ina ruwan yaro!!!! ??? ??? Banda abin waziri ai masu iya magana ma sun ce `Kano ta dabo ci gari........ Yaro ko da me kazo anfika"
    tuhhh kayi dai ahankali....... wai Ummita to ko Dyme Q, da Ihsan nd Fulanicious + Ibro2g * Kilishi ai gani nan bari nan


  mtss tsss wai matukunna wace gaskiya kake nufi, kasan kano fa da faskiya kala kala har ta kanfanin Textile muna da.
lol lol lol ;D ;D ;D ;D

kilishi

HMM kano kano kano kano mai kanoma mai kanoma there is something here if somebody can get it,where are the real kanawa's ga wani abu akan matar sarki da da ido da ta gani ;D ;D
ilishi

IBB

haba kk zaria 'yan kauye y did u create this room sef. na gaba yayi gaba na baya sai labari. zaria ai young shall grow ce lol lol ;D ;D
IHS

arubuta

Quotezaria ai young shall grow ce lol lol ;D ;D
Na yi stammanin Yobe ce "young shall grow" create u'r own- innovate.

matar sarkin ta gani kuma ta sani, baza ta taba ba tana jira Zazzagawa su zo su dauke mata- aikin sune koma ita sarauta take ji.

nasan Zazzagawa banda Rake ba su noma komai. Kano kuwa ba a kama hannun yaro.

ps. In the little history i know Zazzagawa nd Hausawa r 'abokan wasa' as they r always challenging each other.
If all the trees on earth were pen
and all the sea, with seven more besides, was ink,
God's words would not run dry
  Q31:27

EMTL

Assalamu alaikum,
Wannan abu tsakanin kanawa da Zage-zagi, mu Katsinawa sai da muba na-mujiya abinchi. Ma dai sha kallo mu dara. Kwanan baya ma naga an yi Asa-kala, kuma naga wasu sun sha kaye a kofar zauren su......................kai!, Zage-zagin nan ba kwa tabuwa.........., amma su Kanawan ma ina ga sunyi 'bakam-ne' bari kawai sukai suga gudun ruwan ku(zage-zagi), wai ance ta-safe-ta-yaro..............

Dan-dan-dan-dandan! Asa-kala-ba-fada-bane......

Ma'assalam.

EMTL
In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).

ummita

Errrrrr well,..................... :-/ :-X :-X :-X :-X :-X
Despite ur slammin, am still jammin!!!

IBB

kai one star general better shut that trap. u call urself arubuta but cant even spell. go n improve ur writtin then come n claim that name. wai stammani idi*t is tsammani.
wai rake suke nomawa na dat 1 be rake that 1 na takanda. if care is not taken that so called sugar cane fit cut ur tongue
IHS

arubuta

To na gode IBB ko da yake ka Jahilchi (Ignorance or Illiteracy) wani abu wai shi "Typographical Error" wanda kowa zai iya yin sa.  This shows your Repudiation ko kuma a hausance a ce wa mutun  ya "Kafirchi" ilimin --Denial. What a bad habit.

Batun "Takanda" a wajena Rake=Takanda soboda suna serving purpose daya . I know you will agree on that? (this is for IBB, ma'anar "serving" ita ce "To meet a need or requirement" coz he seems to mixup things).

Ko da yake na ga ka yi rubutu da turanchi (English) to bari ni ma inyima da abin da za ka fi ganewa. Za
arubuta maka da Turanchi.
If you are not repudiating, it means you are trying to be a critic -too bad you start from the wrong tunnel. let me tell you my "Mistake" so that you learn how to criticize: i said "Hausawa" instead of "Kanawa" (my Apologies to all of you -I am really sorry).
If all the trees on earth were pen
and all the sea, with seven more besides, was ink,
God's words would not run dry
  Q31:27

Kunta_Kinte

ha ha ha Allah sarki IBB............. a gyara zama dai, 'ko da me kazo fa anfi ka'  KANAN ke nan

Anonymous

tau bissmillahi kanawa kenan why is it u kano peeps are too full of that ur kano no offence plsssssssssss .............. nema dai yar kanon ce in another way i was born there amma dai gaskiya kano .......... :-X :-X bari da na kama baki na kafin a cinye ni by the way where is or wot is zage zagi