Daily Ramadan

Started by *~MuDa~*, September 23, 2006, 05:34:31 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

amira

Quote from: *~MuDaCriS~* on September 20, 2007, 12:05:59 PM
B~K ai wannan bude baki ne!!! So ka ce kai de yau babu sauki kenan?

Ai shine, wannan buffet din lol
*Each day is definately defining me and finding me*

bakangizo

Kai ai gaskiya naji dadin azumin nan jiya. ;D Amma duk da haka zan canza sahur. I would try Fura da Nono yau.

Bayya

To,
da fatan in kayi sahur da furar,
za ka sha kanwa, Ko kuma ka gaya
wa aya zakinta.
Kwarnafi zakayi tayi.
Some dreams do come true

Muhsin

Quote from: Bayya on September 22, 2007, 09:03:37 AM
To,
da fatan in kayi sahur da furar,
za ka sha kanwa, Ko kuma ka gaya
wa aya zakinta.
Kwarnafi zakayi tayi.


Some days ago, in this month of Ramadan, one of my friends was telling what he described as the secret of Sahur is to to eat Fura and bread, surprise uh? I told him I'll try it some day, but I read you saying, warning Bakan-Gizo that he shouldn't try it due to kwarnafi. Whats that kwarnafin please? And how does it affect ones health?
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

amira

Ku dai ance ku ci tuwo da miyar taushe kun tsaya kuna jawabi ;D ;D ;D

Am joking guys!!! ;)
*Each day is definately defining me and finding me*

Mufi

Quote from: Muhsin on September 22, 2007, 11:02:44 AM
Quote from: Bayya on September 22, 2007, 09:03:37 AM
To,
da fatan in kayi sahur da furar,
za ka sha kanwa, Ko kuma ka gaya
wa aya zakinta.
Kwarnafi zakayi tayi.


Some days ago, in this month of Ramadan, one of my friends was telling what he described as the secret of Sahur is to to eat Fura and bread, surprise uh? I told him I'll try it some day, but I read you saying, warning Bakan-Gizo that he shouldn't try it due to kwarnafi. Whats that kwarnafin please? And how does it affect ones health?




Muhsin kwarnafi is like a burning sensation on the chest it is referred to as heartburn(acid indigestion), believe me its not a pleasant thing to have most especially when u r fasting traditionally ppl use kanwa or u can take antacids which ever one u have or preferred.
Life is like a flower; more exquisite and precious when shared with others.

Bayya

QuoteMuhsin kwarnafi is like a burning sensation on the chest it is referred to as heartburn(acid indigestion), believe me its not a pleasant thing to have most especially when u r fasting traditionally ppl use kanwa or u can take antacids which ever one u have or preferred.

Bingo!
Some dreams do come true

bakangizo

Ka ga ni kuwa ban kwarnafi. Na shan yin sahur da fura amma b abin da yake samu na. Na tuna akwai ran da nayi sahur da fura mai tsamin gaske amma garau naji ni.

thegood

Hala baka yi bacci bane, da zaka kwanta bacci bayan kayi sahur ka fadi gaskiya.
always believe in w't you do

Dan-Borno

Quote from: Bakan~Gizo on September 23, 2007, 12:10:56 PM
Na shan yin sahur da fura amma b abin da yake samu na. Na tuna akwai ran da nayi sahur da fura mai tsamin gaske amma garau naji ni.

Dambula!!!
Ai in nayi sahur da fura ba zuwa aiki washe gari kuma
especially when yayi tsami sosai, ai shi ke nan, yazama
valium 5 sai barci.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Quote from: Dan-Borno on September 23, 2007, 02:48:55 PM
Quote from: Bakan~Gizo on September 23, 2007, 12:10:56 PM
Na shan yin sahur da fura amma b abin da yake samu na. Na tuna akwai ran da nayi sahur da fura mai tsamin gaske amma garau naji ni.

Dambula!!!
Ai in nayi sahur da fura ba zuwa aiki washe gari kuma
especially when yayi tsami sosai, ai shi ke nan, yazama
valium 5 sai barci.
Hahahaha! Who tell u say  na valium 5 dey insidam? Di tin wey de make una shari barci wellu wellu na wan burkutu mix wey happen for inside di fura  sef! No be fermented fura u dey gist about ne DB  ;D ;D ;D ;D ;D hahahahahaha!!

kai dai ay shani, wai................
Ghafurallahi lana wa lakum

bakangizo

Hajiya, Kina nufin ni da DB mun taba yin sahur da burkutu kenan? ::) Mun gode.

Quote from: thegood on September 23, 2007, 02:39:33 PM
Hala baka yi bacci bane, da zaka kwanta bacci bayan kayi sahur ka fadi gaskiya.
Tsaf, barci na ne keyi bayan sahur. Ba abin da ke samu na.

HUSNAA

Ai; sahur ma kukayi da ita?  ;D ;D ;D Well never mind, ance rashin sani yafi dare duhu. Amma on a serious note, you guys should avoid drinking tsammammiyar fura, because the tsami comes from fermentation and anything fermented contains alcohol as a by product. The alcohol is what makes one feel lethargic and sleepy.....
I love tsammamiyar fura myself, but I had to make myself stop drinking it.
Ghafurallahi lana wa lakum

bakangizo

It's not that I like fura mai tsami. It just that I forgot to keep it in the fridge until sahur time.

*~MuDa~*

Quote from: Bakan~Gizo on September 25, 2007, 11:38:47 AM
It's not that I like fura mai tsami. It just that I forgot to keep it in the fridge until sahur time.

Enuff with the tsammamiyar fura talks, i mean u guys shud have more simpler meals for sahur u know, i have learned that whenever u over eat, you tend to suffer ramadan than the usual days.
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc