Nene agaskiya baki dakai
Hakika kasuwar hankali ta cinye ta tashi kafin ki'iso shiyasa kika
tashi da shirme, shara da shirgi.
Bansan ko Dan barno kikewa amsawaba ko kuma ni ko Alkanawi
don kin riga kin ambaci husna daga karshe.
Komadawa kike, kin huce gona da iri naisa ba kusa ba, kuma
magan ganunki bana mai mutunci da tarbiya bane, ba kuma na
me chikakken hankalibane.
Na dade inna lekowa forum din nan, kusan dani aka budeshi amma
bantaba ganin wanda yazo yana magana irintakiba.... hauka fal ciki.
Kamar yadda Husna tagaya miki, angaya miki nan dabar yan iskace?
Ne miki Alkawari duk wanda ke lekowa gurinan yana da matsayi, ba kuma
zai taba
"KASKANTATTAR" Magana irin takiba.
Bari kuma kiga tunda kika fara zage zage to ba wanda zai sake baki
amsa don kaskancewace ta gaske.
On behalf of Alkanawi, Dan-barno, Husna and Myself..... All our comment withdrawn.
KIYI HALIN DAKIKA SABA, WATO
KASKANCI,DA
RASHIN MUTUNCI KE KADAI,
DUK WANI ZAGI DAKIYAYI KO ZAKIYI YA KOMA KANKI.
SARKI ALLAH YA YAYE MIKI DUK ABINDA YAKE KANKI, YA NUNA MIKI HANYA.
KUMA INNA ROKON YAN FORUM DINAN DUK MAI MUTUNCI DA KAUNAR
ALLAH DA IYYAYENSA KAR YASAKE AMSA MATA.......
BAWANDA ZAISO A ZAGI IYYAYENSA FOR SURE. ALLAH YA SAWAKE!!!