News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

How are you feeling today?

Started by Muhsin, April 26, 2007, 03:07:17 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 3 Guests are viewing this topic.

gogannaka

Subhanallah.
Allah ya kara mana imani.

I'm feeling Sad azumi ya tafi.
Surely after suffering comes enjoyment

Jibo

very very sad! But do you notice that a lot of people are celebratign this sallah with difference? Gaskiya Kaji sun sha wuka! Haka kuma shanu! I am feeling sad about the abrupt ending of Ramadan just like yesterday it started. :-[ :-[ :-[ :-[
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

gogannaka

I hope you were able to get the most out of it.
Lallai,ka ji farashin kaza kuwa? Tamu ta gida costs between 750-1000 guda daya.
Abun dai ayi sha'ani kawai.Allah ya rufa asiri.
Surely after suffering comes enjoyment

Jibo

Amma duk da tsadar sai na ga wadanda basu kaini ba suna ta fige kaji, ana kimtsewa a leda ana kaiwa gida! Allah dai Ya sa muyi sallah lafiya! Kuma da alama daminar bana ta yi albarka, bari di ayi girbi mu gani! :) :) :)
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Quote from: Muhsin on September 29, 2008, 07:15:16 PM
Mts...guys. Wata yarrinya ce... :-X
Haba Muhsin me ya faru haka kake sambatu, kana tsuwwa kamr wanda ya sha tsamiya jikontsofaffi, kana kiran wata yarinya ce? Don Allah kada ka yarda su zauta ka. Shi yasa fa DB ya tashen gwauro! Don Allah GGNK, DB, HUSNAA, AMIRA, Babbar Yaya Myseslf ku lallashi Muhsin fa kada abin ya tabarbare. Ina TKTK yake kazo ka dan shafa mishi kai ko ya farfado! Allah sarki da sallan nan! ;D :D ;D :D ;D :D ;)
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

MySeLf

Quote from: Muhsin on September 29, 2008, 07:15:16 PM
Mts...guys. Wata yarrinya ce... :-X

Hahaha Yaron gidan is getting mature.... Don't mind him Jibo  ;D ;D
Inna babbar Auntie take? lol toh kinji fa.. Ha ha ha

Dan yaro dakai Muhsin, yaya akayine?  Wacece take neman tayima wayo? hehe
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

gogannaka

A bamu mu sha!

Today i'm feeling soo good Alhamdulillah.
Sallar tayi dadi,an sada zumunchi sosai sosai.
Har gaisuwar surukai muka je kauye.Kai abun ba'a cewa komai.
Allah ya maimaita mana.
Surely after suffering comes enjoyment

HUSNAA

Quote from: gogannaka on September 30, 2008, 12:26:16 AM
A bamu mu sha!

Today i'm feeling soo good Alhamdulillah.
Sallar tayi dadi,an sada zumunchi sosai sosai.
Har gaisuwar surukai muka je kauye.Kai abun ba'a cewa komai.
Allah ya maimaita mana.

GGNK! GGNK! GGNK! Abin naka fa da tambaya. bini bini abu kadan sai ka hado da sha'anin aure.
Haka da MYSELF ta baza goron sallah ka ce harda na daurin aure a ciki.... to aba mu musha a nan ma.... Ba Muhsin ne kadai yake da labari ba ;D ;D ;D ;D

To Kai Muhsin dan auta wetin eat yr goat for sallah dinner? which cika come give u palaver.. and which kin palaver be dat.. oya oya since u fo don begin mention, na di tori u wan share wit us so make una kuku begin tellam ;) ;)
Ghafurallahi lana wa lakum

Jibo

Haba da walaki, goro a miya. A tambayi GGNK yana da masaniya, tunda ya ce sunje gaisuwar surukai! Watakila a canne Muhsin ya samo takaici. Shi yasa ma GGNK ya ce Sallah tai mai dadi, Muhsin kuwa an barshi da tsaki! Allah sarki, Muhsin! ;) ;D ;D ;)
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

amira

Quote from: Jibo on September 30, 2008, 11:13:15 AM
Haba da walaki, goro a miya. A tambayi GGNK yana da masaniya, tunda ya ce sunje gaisuwar surukai! Watakila a canne Muhsin ya samo takaici. Shi yasa ma GGNK ya ce Sallah tai mai dadi, Muhsin kuwa an barshi da tsaki! Allah sarki, Muhsin! ;) ;D ;D ;)

LOl jibo i tink u've solved d mystery, ko sai anje ayi sulhu ;D ;D ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

Jibo

There is still more to the mystery. Let's hear from GGNK and Muhsin will explain the pains in his heart! Ya hango wata 'pretty face' ke nan! ;D ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Tukurtukur

Quote from: gogannaka on September 30, 2008, 12:26:16 AM
A bamu mu sha!

Today i'm feeling soo good Alhamdulillah.
Sallar tayi dadi,an sada zumunchi sosai sosai.
Har gaisuwar surukai muka je kauye.Kai abun ba'a cewa komai.
Allah ya maimaita mana.

Congratulations GGNK.  Have you told them about the Webmystery predication?

Tukurtukur

Quote from: Jibo on September 29, 2008, 10:03:39 PM
Quote from: Muhsin on September 29, 2008, 07:15:16 PM
Mts...guys. Wata yarrinya ce... :-X
........ Ina TKTK yake kazo ka dan shafa mishi kai ko ya farfado! Allah sarki da sallan nan! ;D :D ;D :D ;D :D ;)

I am with u jibo, do not bother about muhsin.  he is up to the tasks.
"Iya ruwa, fid da kai"