News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

How are you feeling today?

Started by Muhsin, April 26, 2007, 03:07:17 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

gogannaka

Oh yau ga ikon Allah.
So no one will sympathise with me.

Ai shikenan nagode.
Surely after suffering comes enjoyment

HUSNAA

Quote from: gogannaka on October 18, 2008, 06:54:28 PM
Oh yau ga ikon Allah.
So no one will sympathise with me.

Ai shikenan nagode.
Kai kowa ta kansa yake GGNK!
To be honest with you yr sadness ddnt even register with me. I remember coming across the word in passing hehehehehehe
Lallai something must have happened! To sai ka yaye labule muga me ya faru kafin ka fara neman sympathy based on just one syllabic word! ;D ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

Nagode Husnaa.
Jiyan ina ga yunwa ce da kuma gajiya.
You know those kind of days when you are down and want to talk but no one to talk to?

Anyway yau i'm feeling tired---school----work----sleep!
What a boring life!
Surely after suffering comes enjoyment

HUSNAA

To in yunwa da gajiya ce, sai muce, take it easy, eat well and sleep more.
Allah Ya Gyara ameen.
Ghafurallahi lana wa lakum

Jibo

Sorry, GGNK! Kamar yadda HUsnaa ta fada kowa takanshi yake! Kai you were only sad. Ni kam I was cheated by a..am ... kai! abin da takaici! Wata bazawara kuma bakanuwa  ce tai min 419! Cewa tayi zata auri abokina sai ni kuma na dinga yi mata toshi on his behalf amma a karshe sai ta auri wani abokin kanin abokin nawa! >:( >:( >:( Kaga na hada sadness, angry da takaici! >:( :(
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Quote from: Muhsin on October 18, 2008, 01:35:06 PM
Am feeling happy; labari sai anjima. LOL ;D

Read what I wrote yesterday, GGNK. I was beyond my mystery for I was together with an old female friend. Zancan gaskiya kenan. And hence, I hadn't even registered what you have written.

Sorry. Allah ya kawo mana sauki in this life and hereafter, amin.

Am feeling eager; doing an exam: the last and the most difficult one tomorrow, inshaAllah. Allah ya bamu sa a.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Dan-Borno

Quote from: Jibo on October 19, 2008, 09:05:25 AM
Wata bazawara kuma bakanuwa  ce tai min 419! Cewa tayi zata auri abokina sai ni kuma na dinga yi mata toshi on his behalf amma a karshe sai ta auri wani abokin kanin abokin nawa! >:( >:( >:( Kaga na hada sadness, angry da takaici! >:( :(
Quote from: gogannaka on October 18, 2008, 09:48:44 PM
Jiyan ina ga yunwa ce da kuma gajiya.
You know those kind of days when you are down and want to talk but no one to talk to?
Anyway yau i'm feeling tired---school----work----sleep!
What a boring life!

In ance kayi aure, sai kace you dont have money, in this
case, you should stop complaining malaria when you kept
on sleeping outside the mosquitoe net in a mosquetoe
environment.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Muhsin

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

Quote from: Dan-Borno on October 19, 2008, 02:32:07 PM
Quote from: Jibo on October 19, 2008, 09:05:25 AM
Wata bazawara kuma bakanuwa  ce tai min 419! Cewa tayi zata auri abokina sai ni kuma na dinga yi mata toshi on his behalf amma a karshe sai ta auri wani abokin kanin abokin nawa! >:( >:( >:( Kaga na hada sadness, angry da takaici! >:( :(Haba DB dariya kake yi min ko! To ai bari ma hadu! Kai naka na zuwa! Na san dan hange-hange ya hango ka! ;) ;) ;) ;)
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Bee

Born To Bee Great

gogannaka

Quote from: HUSNAA on October 19, 2008, 08:19:07 AM
To in yunwa da gajiya ce, sai muce, take it easy, eat well and sleep more.
Allah Ya Gyara ameen.
:)

Quote from: Jibo on October 19, 2008, 09:05:25 AM
Sorry, GGNK! Kamar yadda HUsnaa ta fada kowa takanshi yake! Kai you were only sad. Ni kam I was cheated by a..am ... kai! abin da takaici! Wata bazawara kuma bakanuwa  ce tai min 419! Cewa tayi zata auri abokina sai ni kuma na dinga yi mata toshi on his behalf amma a karshe sai ta auri wani abokin kanin abokin nawa! >:( >:( >:( Kaga na hada sadness, angry da takaici! >:( :(
Jibo lallai an saka ka a tsaka mai wuya.
Amman fa naga alama baka dauki zawarawa as anything ba.Ka sani fa cewa yadda budurwa take da yanci haka ita ma bazawara take da yanchi. A gaskiya ba wai toshin ka bane zai saka ta auri abokin naka.Idan ka yi don Allah ne to ai alhamdulillahi,ka samu lada,idan kuma irin toshin campaign ne to ai ba asara bane domin kuwa things like this are bound to happen and you should have been ready to face the consequence when it does not work out.So there is no 419 as far as the truth is concerned.Kuma ai baka fada mana abun da ya saka ta ki abokin naka ba.

Hala ganin arhar zawarawa yake ya dauka cash 'n carry ne?
Allah ya bashi wadda tafi ta alheri,kai kuma Allah ya kara maka arzikin kyautatawa mutane.

Quote from: Muhsin on October 19, 2008, 02:12:35 PM
Read what I wrote yesterday, GGNK. I was beyond my mystery for I was together with an old female friend. Zancan gaskiya kenan. And hence, I hadn't even registered what you have written.

Sorry. Allah ya kawo mana sauki in this life and hereafter, amin.

Am feeling eager; doing an exam: the last and the most difficult one tomorrow, inshaAllah. Allah ya bamu sa a.
I don't blame you.(ko dai zancen DB gaskiya ne ne?Kai na gani ne a chikenza ne da wata zukekiyar budurwa?)
Allah ya bada sa'ar jarrabawa.

Surely after suffering comes enjoyment

Jibo

GGNK, ai maganar ba yadda ka fada take ba. In aka biya kudin gaisuwa, ai kasan abu ya wuce zato. Bayan an biya kudin gaisuwa ne fa kawai sai muga ji wai za'a daura aure, na dauka da abokin nawa ne, har na dan yi fushi da shi saboda bai fada min ba. Kwatsam sai ga wayarsa wai me ke faruwa ne. Da na bincika ai kawai sai niyyi kurum! >:( >:(

Today I am very very very normal! ;D ;D ;D
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

HUSNAA

#1122
Quote from: Jibo on October 20, 2008, 10:42:56 AM
GGNK, ai maganar ba yadda ka fada take ba. In aka biya kudin gaisuwa, ai kasan abu ya wuce zato. Bayan an biya kudin gaisuwa ne fa kawai sai muga ji wai za'a daura aure, na dauka da abokin nawa ne, har na dan yi fushi da shi saboda bai fada min ba. Kwatsam sai ga wayarsa wai me ke faruwa ne. Da na bincika ai kawai sai niyyi kurum! >:( >:(

Today I am very very very normal! ;D ;D ;D

A al'adance, ai ba a son mace ta fito kirikiri ta nuna wa namiji bata san sa in ya neme ta da aure. Abin da tayi muku kenan. Sai a rungumi kaddara. hehehehehehhee! Ina zan sami hoton da DB ya kafa ni ma in sha dariya? hehehehehehe!! :P

Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

Husnaa ba fa abun dariya bane fa.
Tabdi jam,yanzu mutum ya nemi aure a kasa shi shine abun dariya.....subhanallah.

Yanzu na sami wani labari maras dadin ji dangane da irin wannan.
My friend has been with this girl since God knows when har ya kai kayan aure ya bayar da kudi.

Just days before the event the girl's family returns his kaya and money that sun fasa.
No reason was given amma everyone knows that his kaya were not state of the art,his kudi was much and he works in a not too good federal parastatal (not in Abuja)....bottomline:BA SHI DA KUDI/HE IS NOT THE READY MADE.

Kai duniya.
I feel so sad for him.

@jibo ita wannan budurwa ce.
Surely after suffering comes enjoyment

HUSNAA

#1124
Quote from: gogannaka on October 20, 2008, 03:13:14 PM
Husnaa ba fa abun dariya bane fa.
Tabdi jam,yanzu mutum ya nemi aure a kasa shi shine abun dariya.....subhanallah.

to ai Jibon ne ya cika barkwanci to the extent that if he says something serious, he still manages to make it funny!

Quote from: gogannaka on October 20, 2008, 03:13:14 PM
Yanzu na sami wani labari maras dadin ji dangane da irin wannan.
My friend has been with this girl since God knows when har ya kai kayan aure ya bayar da kudi.

Just days before the event the girl's family returns his kaya and money that sun fasa.
No reason was given amma everyone knows that his kaya were not state of the art,his kudi was much and he works in a not too good federal parastatal (not in Abuja)....bottomline:BA SHI DA KUDI/HE IS NOT THE READY MADE.

Kai duniya.
I feel so sad for him.

C'est la vie GGNK.
I know of a similar experience that happened  a long time ago. The girl was just about to be married to someone, when the son of a top ruling govt official showed interest. A guje ta kauda wancan ta wawuri wannan. They are still together.

Ghafurallahi lana wa lakum