How are you feeling today?

Started by Muhsin, April 26, 2007, 03:07:17 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 6 Guests are viewing this topic.

Bee

Quote from: gogannaka on October 20, 2008, 03:13:14 PM
Husnaa ba fa abun dariya bane fa.
Tabdi jam,yanzu mutum ya nemi aure a kasa shi shine abun dariya.....subhanallah.

Yanzu na sami wani labari maras dadin ji dangane da irin wannan.
My friend has been with this girl since God knows when har ya kai kayan aure ya bayar da kudi.

Just days before the event the girl's family returns his kaya and money that sun fasa.
No reason was given amma everyone knows that his kaya were not state of the art,his kudi was much and he works in a not too good federal parastatal (not in Abuja)....bottomline:BA SHI DA KUDI/HE IS NOT THE READY MADE.

Kai duniya.
I feel so sad for him.

@jibo ita wannan budurwa ce.

Salam
Ayya. that is sad.
But come oh, you said no reason was given, how come you concluded it was because he is NOT ready made.what if there is more to that? one never knows.

Today: alright
Born To Bee Great

Jibo

Well haka kowane allazi da na shi amanu, wani nashi ma kafaruna kokuma dagau! Amma dai sincerity na da dadi banda yaudara! Shi yassa ko wagga da kyau yayi da kyau ne! dA IYAYE DA MATA su ke bata neman aure. Ce wa akayi in wani ya fara ciniki kada wani ya dora akai a bari sai ya janye! Haka ne ma ga neman aure! Amma sai kaga mutum goma suna neman mace guda kuma iyayen sun sani, amma sai ace wai yarinyar ta cika farin jini ne! Amma an manta sabawa dokar Allah! Well... ::) ::) ::) ::) ::) ::) ::)
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

HUSNAA

Quote from: Jibo on October 21, 2008, 10:12:55 AM

Wai tsaya, in kun je neman aure kuma yarinyar bata da ra'ayin namijin, yazama tilas ta kula shi? Kuma in yana nema wani ya fito kuma taga ranta ya biya da shi, shi kenan sai ta hakura saboda wani ya riga shi, duk da ba ta da ra'ayin na farkon? Kuma ma yaya shi wancan zai san wani na son ta? Ace ma ya na sane, to ba sai ya ga ko za su fi dace wa da ita ba fiye da wancan?  A society din mu da ana ganin rashin kunya ne mace ta fara nuna wa namiji kaunar ta, to ai ka ga in wancan bai fito ba ai an kware ta kenan, tunda karshen ta ma ta san shi kuma yana cikin ranta, amma wai saboda wani ya rigashi kada baki, sai ta hakura ta biye wa wanda ba ta son!
Ku dai maza kun cika san kanku! In maza goma na sha'awar yarinya daya, Allah Ya Bai wa mai rabo sa'a, amma ba a ce wai sai dai wanda ya fito na farko ya janye takwana sannan wani ya shigo. In ya nace fa? ai akwai irin su, wa'yanda za su kannannade iyayen ta da 'yan uwanta wajen nuna wai shi mutumin kirki mai hali nagari mai girmama jama'a, shine gaida kakkanin ta, kawunta, gwaggan ta. Taimaki wane taimaki wance, wai duk dan ashawo masa kanta ta aure shi, ko a tilasta mata saboda abin ya kai har an fara jin kunyar sa! Cabdi!
Ghafurallahi lana wa lakum

Jibo

Quote from: HUSNAA on October 21, 2008, 03:35:28 PM

I like your response, a typical response from real Bahausa! Shi yasa nace iyayen ke bata neman aure! Idan yarinya bata ra'ayin mutum na tabbata iyayen will have a means of knowing and understanding. Therefore 'instantly', ba da jimawa ba za a fada wa wanda ya turo, cewa ya hakura. Amma kuma bashi izinin neman aure does not mean an bashi auren. All that you have mentioned are typical of things done against islamic teaching regarding marriage issues! Even where ya nace, there is no sensibility for him to do that, especially now that a girl can tell you outrightly. But sometimes nacewa na aiki fa, daga baya yarinyar kan respond.

Today, I am exhausted! :-X :-X :-X :-X
A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Dan-Borno

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Quote from: Jibo on October 21, 2008, 03:54:46 PM

Under duress ba; to ai kaga irin ta. Kuma bayan haka, a society din mu bada izinin neman aure is akin to bada auren, bcos the next thing is wai sai iyaye su ce ba za mu zama kananan mutane ba  if the the girl realizes she's not keen on the guy! Dole yarinyar ta aure shi whether she likes it or not. I have seen it happen, in fact, it happened to me personally (not me as such, but ta kusa dani so sai so sai, within the family and although in retrospect, mutum zai ce Allah Ya Kaddara mijin ta ne, amma its not a happy marriage for her, she still loves the one she was made to give up saboda kada a zama kananan mutane!) I have seen it happen and that is why my daughter will only marry whom she loves and if it means breaking off at the 11th hour, bfor marriage, absolutely fine and dandy with me!!! Shi ma that situation I have seen happen as well.
Ghafurallahi lana wa lakum

Muhsin

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

gogannaka

Quote from: Bee on October 20, 2008, 03:50:43 PM
Quote from: gogannaka on October 20, 2008, 03:13:14 PM
Husnaa ba fa abun dariya bane fa.
Tabdi jam,yanzu mutum ya nemi aure a kasa shi shine abun dariya.....subhanallah.

Yanzu na sami wani labari maras dadin ji dangane da irin wannan.
My friend has been with this girl since God knows when har ya kai kayan aure ya bayar da kudi.

Just days before the event the girl's family returns his kaya and money that sun fasa.
No reason was given amma everyone knows that his kaya were not state of the art,his kudi was much and he works in a not too good federal parastatal (not in Abuja)....bottomline:BA SHI DA KUDI/HE IS NOT THE READY MADE.

Kai duniya.
I feel so sad for him.

@jibo ita wannan budurwa ce.

Salam
Ayya. that is sad.
But come oh, you said no reason was given, how come you concluded it was because he is NOT ready made.what if there is more to that? one never knows.

Thanks bee for the pointer....i might have been too biased in my judgement cos i just heard one side of the story. Really if they had to return his kaya and money then they might have a genuine reason.
Allah ya sa hakan ya fi mai alheri.

Husnaa and jibo this debate will never end.
Teach your daughter Istikhara kai ma Jibo teach your son Istakhara.
Su yi istakhara sannan kuma su nemi shawarar manya. It works wonders. Just believe.

How am i feeling today:
Motivated.
Surely after suffering comes enjoyment

HUSNAA

Of course the debate will never end. Amma ni in sha Allah this is where I stop.
Thanks to everyone on Konline for everything. I enjoyed my time with all of you. I need to move on.
Ciao
Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Innalillahiwainnailaihirajiuun!

Aunty Husnaa, me yai zafi haka?

Pls do come back. We are all on our knees begging you to come back. The centre can not hold without you, am telling you. Our time here, without you, will certainly be futile and trivial. Pls and pls...come back.\

Thanks for your kind understanding of the situation.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Jibo

A lazy youth is definitely a begging adult! Bata hankalin Dare ka yi suna!: Fas'alu ahalil zikri, inkuntum la ta'alamun!

Muhsin

Kace kowa ma barin forum din zai yi, saboda wallahi abunda na gama cewa kenan jiya da daddare.

Don Allah in har da ni a ckin wadanda suka saka ki tafiya, ina rokon afuwa don Allah kiyi hakuri ki dawo. Wallahi that was unintentional. And will never, ever be done again.

Our elders of the forum, ku yi magana mana. :'( :'( :'(

I remain loyal and obidient
Muhsin
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

neozizo

New job, new challenges......
feeling optimistic

Bee

Born To Bee Great