SALAAM

Started by MySeLf, September 03, 2007, 10:54:28 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

MySeLf

2 long days!
Dafatan kuwa kalau.

Gaisuwa da tsaraba ga kuwa, wanda bai samuba yayi magana....

                             :)
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

amira

Maraba maraba, your welcomed back. We all fine i think :) like your avatar looking blue, i guess your back from visiting the old folks rite ;)
*Each day is definately defining me and finding me*

Muhsin

A warm welcome back from Muhsin, Myself. Wish everything ran alright during your absence from the board.
And to the tsaraba, I haven't yet got an ounce. But patiently waiting for my delivery, which I hope is gonna be done soon. ::)
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

HUSNAA

Quote from: Myself on September 03, 2007, 10:54:28 PM
2 long days!
Dafatan kuwa kalau.

Gaisuwa da tsaraba ga kuwa, wanda bai samuba yayi magana....

                             :)

Wata sabon gani!!! But you have been gone much longer than we all anticipated. Wuna welcomeoooooooooooo.   ;D Hope kin tarad da folks din  in good condition  and kuma kin baro su  in a better condition.
Ghafurallahi lana wa lakum

MySeLf

#4
Nabarosu lafiya, Thank you for the warm welcome, that really what make kano onliners a family.

Young Muhsing a little more patient, your tsaraba will be deliver right to your door any minute from now, keep waiting, so they don't miss you...  :)
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

Dan-Borno

"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

MySeLf

Kai in baku labari, Inna gida barayi sukazo suka sare mana under ground electricity cable wanda yataho daga jikin poll zuwa gidan.
Hhmm! sukayi ta sara har saida suka cireshi completely.
Dan Allah wanna wanne irin talauchi ne? guntuwar wayar wuta mai zatayi kuma?
Allah ya sawake kuma yakawo mana wadata da security.
Kuma da wuta ta jasu in the process fa?
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

MySeLf

Quote from: Dan-Borno on September 04, 2007, 01:11:56 PM
ur welcome.

Thanks!

Nace kasha kanshi ango!   ;D
Inna kuma abokinka Alkanawi? ko shima ya Angonce ne?
kuma amarya ta hanashi fita?

Hhm! kuna jin dadin ku!
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

amira

#8
I see you've changed your avatar with a couple of cute kittens.

Quote from: Myself on September 04, 2007, 01:15:09 PM
Kai in baku labari, Inna gida barayi sukazo suka sare mana under ground electricity cable wanda yataho daga jikin poll zuwa gidan.
Hhmm! sukayi ta sara har saida suka cireshi completely.
Dan Allah wanna wanne irin talauchi ne? guntuwar wayar wuta mai zatayi kuma?
Allah ya sawake kuma yakawo mana wadata da security.
Kuma da wuta ta jasu in the process fa?

About that kuma sai addua.
*Each day is definately defining me and finding me*

MySeLf

Quote from: amira on September 04, 2007, 10:49:11 PM
I see you've changed your avatar with a couple of cute kittens.

Yes they are Adorable little things, though na kusa chanjasu zuwa my previous.

Amira, nace ni dan kwalin nan naki zai shigammin ido... hehehe! lol  ;D
Gaskiya kamar yanzu kika sauko daga Lagos  ;D ;D

Quote from: amira on September 04, 2007, 10:49:11 PM
About that kuma sai addua.

Ai lamarin ne abin mamaki,
Mutum zaiyi sata yayi ta kwarai mana, amma guntuwa wayar wuta... Hhm!
Toh Allah dai ya sawake.
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

amira

Quote from: Myself on September 05, 2007, 10:44:40 PM
Yes they are Adorable little things, though na kusa chanjasu zuwa my previous.

Amira, nace ni dan kwalin nan naki zai shigammin ido... hehehe! lol  ;D
Gaskiya kamar yanzu kika sauko daga Lagos  ;D ;D

Ina ruwan iyabo ;D

Ai lamarin ne abin mamaki,
Mutum zaiyi sata yayi ta kwarai mana, amma guntuwa wayar wuta... Hhm!
Toh Allah dai ya sawake.

Ameen, rashin aikin yi ne kawai na dan adam.
*Each day is definately defining me and finding me*