Husna, Myself, Amira, Dan Barno, Sadiq, Muhsin, Waduz, Goga Kuna jina? Ni da...

Started by Nuruddeen, December 18, 2007, 12:40:00 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Muhsin

Salam,

I hadn't heard f your request Malam Nuruddeen at rigth time and now unfortunetly I have already finished giving all my shares. So sorry but Allah ya nuna mana next year; you and the other talakawas would get it, even fata or innerds is ok, huh?. Would you not be angered? LOL :D ;D

Barka da Sallah to all members. Though I've had already sent my belated happy sallah wishes to some cherised and elder members via phone. Xnks to all that either called me or I did call. Allah ya bar zumunci. Allah ya saka da alkhairi to more expecially...wish he could understand that. Allah ya kara arziki.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

amira

Quote from: Nuruddeen on December 19, 2007, 08:14:10 PM
Quote from: amira on December 18, 2007, 06:44:05 PM
To nuruddeen an baku daga kai har zuwa kafa, kai ne incharge of what
part you'll be handing out to su malam tsalha, tsayyabu and co. :P

Kowa an bashi nasa amma duka sun mayar mani da shi sun ce aba shi kayan sa su ba almajirai ba ne.lol

To shikenan naga alamar sun raina ragon, to ga Sa (a ci ahankali).
Su ci nama har su gaji  ;D ;D
*Each day is definately defining me and finding me*

waduz

Quote from: gogannaka on December 20, 2007, 01:15:49 AM
LOL NRD ni ma ga gudummawar Rago(uda) nan ayi layya lafiya.

Kai Goga, banda katsalanda fa. In za ka iya bada gudummawar rago uda, to kai mai ka yanka ne? ;D ;D ;D

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

*~MuDa~*

Madallah, madallaa, i can see duk kuna nan kuna ta ba wa nama tsoro...lol, yes, keep it up, make better use off your inscissors and cannines one in a while!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

amira

Salam Nurudden, toh yasu Tsalha mai Faskare,
tare da Tsayyabu mai kilishi da Baban Tala mai tumatitiri da
Auwalu mai shu shayna da Delu mai kulikuli da Sule mai lemu tare da sauran?
*Each day is definately defining me and finding me*

Muhsin

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment

MySeLf

Nuraddeen barka da sallah to u and your makwabta, su Talle, Delu, Tanko, Hama,
Mallam tsaiyyabu, babban tala and all  ;D ;D ;D Hope kunsha miya mai kauri
this time.... ;D
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

HUSNAA

Quote from: Myself on September 29, 2008, 11:45:11 PM
Nuraddeen barka da sallah to u and your makwabta, su Talle, Delu, Tanko, Hama,
Mallam tsaiyyabu, babban tala and all  ;D ;D ;D Hope kunsha miya mai kauri
this time.... ;D

Anya kuwa?
Ga Mallam Shekarau da mukarrabansa suna almubazzaranci da kudaden talakawa, yaushe za a samu kakkaurar miya a bana? Ga kuma yunwar da ake fama da ita duk duniya...Kai a Haiti ma tuwon turbaya suke ci. Ko wace malmala centin america uku a ke sai da ita.

Ghafurallahi lana wa lakum

Muhsin

Quote from: HUSNAA on September 30, 2008, 09:08:54 AM
Ga Mallam Shekarau da mukarrabansa suna almubazzaranci da kudaden talakawa, yaushe za a samu kakkaurar miya a bana? Ga kuma yunwar da ake fama da ita duk duniya...Kai a Haiti ma tuwon turbaya suke ci. Ko wace malmala centin america uku a ke sai da ita.

Kada su zo su karanta fa, Haj. Husnaa? ::)
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

HUSNAA

Ai gara su karanta Muhsin, su san dai ba wai kowa ke masu fadan ci ba, kuma ba 'yan PDP ne kadai ke adawa da su ba.
Ghafurallahi lana wa lakum

Dan-Borno

ai tuntuni mun gane cewa Muhsin da antinsa
yan adawa ne, amma in kuna so, ai shekarau
mai iya gadar muku kujerarsane come 2011
lokacin kuma shi ya dale presidency da taimakon
Allah.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

IBB

Monster of the people, by the monster and for the monsters.

Monster of the people -Masses are scared of their govt, they cant confront their so called govt to claim their rights - Tell me isnt that govt a monster -sucking their blood

See general board for discussion on this topic
IHS

Nuruddeen

Quote from: IBB on October 05, 2008, 05:17:16 AM
Monster of the people, by the monster and for the monsters.

Monster of the people -Masses are scared of their govt, they cant confront their so called govt to claim their rights - Tell me isnt that govt a monster -sucking their blood

See general board for discussion on this topic

To Allah dai ya kyauta IBB. BUt honestly Shekarau's government has derailed beyond imagination. Allah dai ya ceci su  Muttaka mai sai da Kananzir da Ashana da Talatu mai Danwake da Mai da Yaji. Har kullum nakan ji takaici da tausayin su Rilwanu mai Tamarmaso da Nakande mai Tsire da Kilishi. Na zo wuce wa sai naka Hajja uwa mai Kosai anyi cincirindo ana sayan na 'Yar ficika da Wazobia. Amma su Shekarau sai baiwa Sarakuna kudin Talakawa aka sa gaba.
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).