Husna, Myself, Amira, Dan Barno, Sadiq, Muhsin, Waduz, Goga Kuna jina? Ni da...

Started by Nuruddeen, December 18, 2007, 12:40:00 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Nuruddeen

Ni da Tsalha mai Faskare, tare da Tsayyabu mai kilishi(not our honourable Kilishi member Konline house of reps wo!) da Baban Tala mai tumatitiri da Auwalu mai shu shayna da Delu mai kulikuli da Sule mai lemu tare da sauran talakawa muna yi muku maraba da Sallah. Da kuma fatan ba za'a manta da mu a hadaya ba. Domin muna nan mun hada kai zamu yanka kafi zuru. Muna nan muna saurare.
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Dan-Borno

Good to hear from the Grand Patron Movement for the
Transformation of Talakawa to Masu Kudi.

Find below distribution of Hadaya from DB's side.

1.   Nuruddeen (Grand Patron)   -    Gwaiwa (one pair)
2.   Tsalha                              -    Kunnuwa
3.   Tsayyabu mai kilishi           -    Gwaiwa (the other pair)
4.   Baban Tala mai tumatiri      -    Jela (wutsiya)
5.   Auwalu mai shu shayna       -    the other pair of Gwaiwa
6.   Delu mai Kulikuli                -    kakide (oil extract of the ram)
7.   Sule mai lemu                    -   Hanji (excluding hanta)
8.   Others                              -    Kafan baya (left)

Sai kuyi hakuri, in Allah ya kaimu shekara mai
zuwa, I will make sure the distribution will be
improved.

Nuruddeen, ka rike amanafa, you will be accounted
idan baka basu ba, ittakullafa.

Daga Masoyinku kuma Amininku DB.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

MySeLf

Quote from: Nuruddeen on December 18, 2007, 12:40:00 PM
Ni da Tsalha mai Faskare, tare da Tsayyabu mai kilishi(not our honourable Kilishi member Konline house of reps wo!) da Baban Tala mai tumatitiri da Auwalu mai shu shayna da Delu mai kulikuli da Sule mai lemu tare da sauran talakawa muna yi muku maraba da Sallah. Da kuma fatan ba za'a manta da mu a hadaya ba. Domin muna nan mun hada kai zamu yanka kafi zuru. Muna nan muna saurare.

Eid mubarak Nura!... And remember wanima bai sami kafi zuru din ba, Saboda haka
relax and enjoy dan share dinka.. hehe lol
!!!........................I STAND 4 ISLAM..........................!!!

HUSNAA

I'll bet su Tsalha mai faskare and co are indeed real ppl that NRD knows through his job as a journalist.... or ppl u greet in one's day to day activities.

Amma DB ba ka kyauta ba!!ai ya kamata ka dauki rago guda ka mika masu. NRD ya kawo kukan sa kuma ka yi musu classic karba rashin imani ta masu kudi... i.e treat the masses as the masses and treat mai kudi as mai kudi. You would rather ka dauki sukutum rago ka baiwa mai kudi and ka baiwa the underlings the under things of the rago... kai jama'a... ;D

Ko da yake its as MYSELF said, kafi zuru lallai yafi kafi zuru tunda wa'yansu zurun zasuyi!!! ;D ;D ;D

NRD... a bull from Spain is on its way for u and su Tsalha mai faskare.. ;D
Ghafurallahi lana wa lakum

Dan-Borno

Quote from: HUSNAA on December 18, 2007, 04:30:19 PM
i.e treat the masses as the masses and treat mai kudi as mai kudi. You would rather ka dauki sukutum rago ka baiwa mai kudi and ka baiwa the underlings the under things of the rago... kai jama'a... ;D

Auntin Muhsin, you just refreshed me of an incidence
yesternite when i was with one of these new generations
Bank Manager at his residence.  Three different banks
sent him sallah gift, each bank with 8 good looking rams
8x3=24 rams.  Sai kawai nayi dariya, i realise how these
rich men go about their things in their own way.  I also
agree when someone was telling me that they use to
give out zakat between themselves.  Allah ya gyara.

Haba Auntin Muhsin, i tried at least, their are so many
in this forum that can not give out what i just gave su
NRD & Co. people like Mudacris, Waduz iyayen kirta,
Mumcee, Bee sai zakin baki, Lawwali, Bakangizo and
Sdanyaro da kansa, sai zafin tambayar kudin rago.

GGNK is very generous, i know he can give out
something.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Bee

Born To Bee Great

amira

To nuruddeen an baku daga kai har zuwa kafa, kai ne incharge of what
part you'll be handing out to su malam tsalha, tsayyabu and co. :P
*Each day is definately defining me and finding me*

sadiq

Mal Nura gaskiya ya kamata a saka ni cikin masu karba. Ka ga de yanda gari yaci wuta kuma dan marakin da na saya wanan yaron Audu dan gidan mai waina, ka gane shi ko, na sa su damre mini ragon. sukayi daurin sakalele har ya kwance ya gudu. Kuma dama ina tunanin mai daki na,ko wane sallah se tayi shiwan kai. idan da hali a dan bamu barayin da yafi saukin yanka don babu masu aiki. Da fatan za'a saurare ni da biyan bukata
oday s beautiful moments are tomorrow s golden memories.

waduz

Kai DBN, wannan rabo naka ai shine ake kira babba kan karami, wato kashin albasa kenan! Kai kam dungurungum zaka hau kan sauran nama! ;D

To, ni kam dai ba zan yi irin naka ba. Ga nan fata na baka, sai kayi buzun salla dashi. Amma da sharadi. Duk lokacin da ka zauna kan buzun yin addua, to dani za ka fara da yi min cikin casbi ashirin kafin ka yi naka, ko ba haka ba? ;D Cude in cudeka kenan.

Nuruddeen

Quote from: Dan-Borno on December 18, 2007, 02:30:09 PM
Good to hear from the Grand Patron Movement for the
Transformation of Talakawa to Masu Kudi.

Find below distribution of Hadaya from DB's side.

1.   Nuruddeen (Grand Patron)   -    Gwaiwa (one pair)
2.   Tsalha                              -    Kunnuwa
3.   Tsayyabu mai kilishi           -    Gwaiwa (the other pair)
4.   Baban Tala mai tumatiri      -    Jela (wutsiya)
5.   Auwalu mai shu shayna       -    the other pair of Gwaiwa
6.   Delu mai Kulikuli                -    kakide (oil extract of the ram)
7.   Sule mai lemu                    -   Hanji (excluding hanta)
8.   Others                              -    Kafan baya (left)

Madallah da wannan hadaya. Allah ya saka maka da kamar wannan kyauta. Kaima ya saka dauwama da irinta. A rika baka 'yan guntattaki cikin kokon bara. Ai mu ba masu ragadada ba ne da naman kai  ko tantakwashi da romo. Ya ya zaka mai damu mutanen banza? An gaya maka cewa talauci hauka ne? Ko kuma an fada maka cewar mun tambaye ka sadaka ne ba hadaya ba da zaka mai da mu sha takwas sha tara(18,19). Idan har baza ka bamu cinya ko gaban rago ba ka rike abin ka. Dama yanzu ne halin irn ku kutayauman zai fito. An sami arziki ana wa Allah ga naka. Kayi hattara wannan wata ne na alfarma. Muna baka shawara da kaje ka sami Rilwanu da su Manu mahauci su nuna maka gidan inna mai ragadada. Aje a bata acan Dan dagaji kawai. Lafs!Sai kuyi hakuri, in Allah ya kaimu shekara mai
zuwa, I will make sure the distribution will be
improved.

Nuruddeen, ka rike amanafa, you will be accounted
idan baka basu ba, ittakullafa.

Ni ba zan wulakanta mutane na ba. Nasan darajar su. Kuma zamuci gaba da zaman talauci. Aci arziki lafiya.Daga Masoyinku kuma Amininku DB.

o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Nuruddeen

Amma DB ba ka kyauta ba!!ai ya kamata ka dauki rago guda ka mika masu. NRD ya kawo kukan sa kuma ka yi musu classic karba rashin imani ta masu kudi... i.e treat the masses as the masses and treat mai kudi as mai kudi. You would rather ka dauki sukutum rago ka baiwa mai kudi and ka baiwa the underlings the under things of the rago... kai jama'a... ;D

EY AN TSINCI ARZIKI A SAMA. SAI AYI ABIN DA AKAGA DAMAKo da yake its as MYSELF said, kafi zuru lallai yafi kafi zuru tunda wa'yansu zurun zasuyi!!! ;D ;D ;D

Allah saka da alheri 'yar uwa ta. Lallai ki na da tawali'u.
NRD... a bull from Spain is on its way for u and su Tsalha mai faskare.. ;D
[/quote]

Kaji mutanen kirki masu halin GIRMA. 'Yar manyan mutane. Talakawa sun gaishe ki GIMBIYAR NI'IMOMI.
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Nuruddeen

Quote from: amira on December 18, 2007, 06:44:05 PM
To nuruddeen an baku daga kai har zuwa kafa, kai ne incharge of what
part you'll be handing out to su malam tsalha, tsayyabu and co. :P

Kowa an bashi nasa amma duka sun mayar mani da shi sun ce aba shi kayan sa su ba almajirai ba ne.lol
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Nuruddeen

Quote from: waduz on December 19, 2007, 03:12:31 PM
Kai DBN, wannan rabo naka ai shine ake kira babba kan karami, wato kashin albasa kenan! Kai kam dungurungum zaka hau kan sauran nama! ;D

To, ni kam dai ba zan yi irin naka ba. Ga nan fata na baka, sai kayi buzun salla dashi. Amma da sharadi. Duk lokacin da ka zauna kan buzun yin addua, to dani za ka fara da yi min cikin casbi ashirin kafin ka yi naka, ko ba haka ba? ;D Cude in cudeka kenan.

Madalli Alhaji Waduz!
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

Nuruddeen

Quote from: sadiq on December 18, 2007, 08:33:36 PM
Mal Nura gaskiya ya kamata a saka ni cikin masu karba. Ka ga de yanda gari yaci wuta kuma dan marakin da na saya wanan yaron Audu dan gidan mai waina, ka gane shi ko, na sa su damre mini ragon. sukayi daurin sakalele har ya kwance ya gudu. Kuma dama ina tunanin mai daki na,ko wane sallah se tayi shiwan kai. idan da hali a dan bamu barayin da yafi saukin yanka don babu masu aiki. Da fatan za'a saurare ni da biyan bukata

An saka ciki Saddiqu!
o try and fail is atleast to learn. That will save one the inestimable loss of what might have been (positive or negative).

gogannaka

Surely after suffering comes enjoyment