Kai fa Waduz, yaya kake kiran Rabeh ba tare da
kace (Radiyallahu Anhu) ba, that is a grievous
thing you are making, and I am afraid kada fatalwarsa
ya fito yayi gaba da kai

, we still revered him in
high esteem. Wadanda suka gudu zuwa Lafiyan
Barebare are those who are weak on religious duties
kuma basu son karatun Alqur'ani.
Rabeh, until his death, babban makarancin Alqur'ani
ne, kuma yayi fada da bidi'a sosai, this is the main
problem dinsa da barebari.......
Engineer, thank you for the prayers, and your suggestion
on Salisu D. will be looked into with a view to accept
him so long zaka tsaya masa.