News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Allah Allah Amin!!!!!

Started by Bajoga, January 21, 2008, 09:54:43 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Bajoga

Alhamdu lillah! Alhamdu lillah!! Alhamdu lillah!!!

Allah cikin ikonsa yasa na sake dawowa cikin wannan majalisa mai albarka bayan kammala aikin Hajj da mukayi a wannan shekara.

Allah ya karba mana ya kuma maimaitamana, amin.

Ina godiya ga dukkan yan'uwa da abokan arziki na wannan majalisa saboda irin addu'o'i da suka rika yimin kafin tafiyarmu, Allah kuma cikin ikonsa ya karbi addu'a, don mun gabatar da dukkan ayyuka cikin jin dadi da koshin lafiya, har ila yau mun dawo ga iyalanmu lafiya kalau.

Allah ya baiwa dukkan musulmin da baisamu damar zuwa ba ikon zuwa, mu da muka je kuma ya bamu ikon maimaitawa, amin.

Alhamdu lillah!!!!!!!
HASBUNALLAHI............

Muhsin

Amin to your prayers Bajoga. Its a pleasure having you back to the forum. Allah ya karbi ibadunmu gaba daya, amin.

Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

EMTL

In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).

gogannaka

Alhamdulillah.

Welcome back Bajoga.....Dan borno yayi kewar ka sosai.

Allah ya karba.
Surely after suffering comes enjoyment

HUSNAA

Salaam alaika Bajoga... Allah Ya dawo da ku lafiya, Allah Ya karbi hajjin ameen. I hope ka isar da adduoin mu to Rabbil Aalameen..
Ghafurallahi lana wa lakum

Bajoga

Quote from: gogannaka on January 22, 2008, 01:13:48 PM
Alhamdulillah.

Welcome back Bajoga.....Dan borno yayi kewar ka sosai.

Allah ya karba.

Aslm alkm, ai kuwa wallahi nima nayi ta kewar dukkan members of the forum!

Quote from: HUSNAA on January 22, 2008, 06:31:06 PM
Salaam alaika Bajoga... Allah Ya dawo da ku lafiya, Allah Ya karbi hajjin ameen. I hope ka isar da adduoin mu to Rabbil Aalameen..

Amin Aunty, kuma na isar da dukkan addu'o'in alkairi to the almighty, sai dai fatan Ubangiji ya karba mana.

Thanks.
HASBUNALLAHI............

amira

Assalamu aliakum Alhaji Bagoja,
Da fatan duk iyali da kowa lafiya
Allah ubangiji yasa karbarbiya ce ameen summa ameen.
Barka da dawowa.
*Each day is definately defining me and finding me*

ummita

Welcome bck Bajoga. May Allah subhana wata'ala accept ur tasks & repay u with many sawaabs.
Despite ur slammin, am still jammin!!!

Bajoga

Amin summa amin!!!! & Allah bless us alllllll!

HASBUNALLAHI............