News:

Ramadan Mubarak!

I pray that we get the full blessings of Ramadan and may Allah (SWT) grant us more blessings in the year to come.
Amin Summa Amin.

Ramadan Kareem,

Main Menu

Ta'aziyya

Started by Muhsin, June 03, 2008, 11:01:25 AM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Muhsin

Assalamu alaikum,

Allah ya yiwa kanwar daya daga cikin manya-manyan 'ya'yan wannan 'forum' din rasuwa wato EMTL (or Engineer) a ranar 31/ 05/2008. Ta rasu ita da danta da ta haifa. Allah ya jikanta da rahamarsa. Ya kuma bawa iyalinta da 'yan-uwanta juriyar rashinta. Allah kuma ya sa mu cika da imani in tamu ta zo, Amin.

-Muhsin
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Dan-Borno

Allah ya jikanta ya sa kuma ta huta, mu kuma Allah
ya kyautata karshen mu. 
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

HUSNAA

Inna Lillahi wa Inna IlaiHi raji'un. Allah Ya Kyauta makomar ta, yabaiwa na baya hakurin jure rashin ta ameen
Ghafurallahi lana wa lakum

Bee

Allah sarki.Allah Ya ji kansu Ya sa sun huta.Allah Ya ji kan duka musulmi ga baki daya.
Born To Bee Great

amira


Inna Lillahi wa Inna IlaiHi raji'un.
Allah yaji kansu da gafara, Allah kyautata karshen mu Ameen.
*Each day is definately defining me and finding me*

gogannaka

Allah ya jikan su ya yi musu rahama. HAkika wannan mutuwar shahada ce.
Allah ya albarkaci zuriyar su, ya kuma bawa 'yan uwa hakurin jure rashin.
Allah kuma ya kyautata namu karshen gaba daya.
Surely after suffering comes enjoyment

Rais

INNALILLAHI WA INNAILAIHIR - RAJIUN
Hakika rashi  nada ciwu Allah ya jikanta
da gafara yakyauta namu in ta zo Amin
muma jiran ta muke!!!!!!!!!!!!!!!!
Bayan Mutuwa akwai hisaby

IBB

Innalillahi wa innailaihir rajiun.
Allah gafar ta masu Ameen, yai masu rahama. Ya sasu a Aljannar Firdausi. Mu kuma Allah ya kyautata namu Zuwan Ameen.

I lost one of my grandmums. Allah yai mata gafara ya sa ta huta. Ameen
IHS

abeeda

salam,
Allah Ya jikan su Ya sa sun huta, mu kuma Allah yasa mu cika da imani amin

ummita

#9
Salamz........

Subhanallahhhhhhhh..............................................

"Inna Lillahi Mah Akhaza, Wa Lahu Mah A'adhah, Wa Kullu Shai'in Indahu Bi'ajalin Musammahn, Fal'tasbir, Wal'tahtasibh"

Please accept my belated condolence. May Allah grant his sawaabs & maaf's 2 d deceased & grant her eternal bliss. May he also give u, ur family & friends d strength 2 bear such loss.

Ma'slm.
Despite ur slammin, am still jammin!!!

HUSNAA

Quote from: IBB on June 04, 2008, 02:51:16 PM
Innalillahi wa innailaihir rajiun.
Allah gafar ta masu Ameen, yai masu rahama. Ya sasu a Aljannar Firdausi. Mu kuma Allah ya kyautata namu Zuwan Ameen.

I lost one of my grandmums. Allah yai mata gafara ya sa ta huta. Ameen
IBB, Allah Ya Jikan ta da Rahamar Sa ameen.
I once read a hadeeth that duk mutumin da yakai shekara saba in as a good practicing muslim, its like ya tsallake. He/she is assured a place in the best of places. Allah Ya sa muna da Rabo ameen
Ghafurallahi lana wa lakum

gogannaka

IBB Allah ya yi mata rahama,Allah ya sa ta huta.
Allah ya baka tsawon rai da lafiya da imani kai ma ka ga jikokin ka.
Surely after suffering comes enjoyment

manasmusa

Allahumma gafirhum warhamhum. Allah ya ba yan uwanta jumurin jure rashinta, I dan tamu ta zo Allah yasa mu cika da imani. Ameen
Such is Allah your Rabb, His is the creation and...

Muhsin

IBB, Allah ya jikan ta da rahamarsa, amin.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

fulanee

ALLAH ya jikan su da rahma, Ameen