Neman Shawara Da Gyara!!!

Started by Bashir Ahmad, December 12, 2010, 07:47:05 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 2 Guests are viewing this topic.

Bashir Ahmad

Salam! Ina kara neman shawara a wurin daukakin 'yan uwana Maza da Mata musamman 'yan wannan gida mai albarka na KanoOnline game da blog dina da na gina kuma gyara a matsayi na, na dan kankanin dalibi, mai kirinki da kankamba. Blog din shine http://dandalinbashir.blogspot.com

Nagode!
Bashir Ahmad
Bashirgy@yahoo.com
08032493020
Above All Fear Allah (S.W.A)

muhammadunfagge

To, bari in leqa in gani, ko zan iya cewa wani abu.