Kano Babes na Wa O!

Started by *~MuDa~*, March 20, 2004, 08:45:01 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 1 Guest are viewing this topic.

Ibro2g

Quote from: *~MuDa~* on February 08, 2008, 08:23:09 PM

Fateeeeez, fateeeeez, fateeeeeeeeeez? How many times did i call your name? Three ba? To becareful, thy lies shall repercuse on you!
Lol Muda Guilty conscience.....
....Bakan Gizo....Snr Chief Instigator


May Safety and peace be with u
Safety and Peace

gogannaka

Quote from: Bakan~Gizo on February 08, 2008, 09:24:00 AM
Go on, suck up to them >:(

Ke kuma 'hehe' Fateez, who got excited about large gara? You no no joke?

LOL ka hakura kenan...har nayi wa kanwar magana fa.
Surely after suffering comes enjoyment

gogannaka

Here is one of the latest from Kano Babes:

A guy's conversation with the girl he intends marrying:
Guy: Kin san fa ina gini har an kai roofing.
Girl: Thats good,Chinese roofing kake saka wa?
Guy: A'a.
Girl: A ina gidan yake? GRA ne?
Guy: Umm a kofar so and so (inside the old kano city)
Girl: Lalala, wannan wajen kusa da gidan sarki, mai hayaniya.
      Gaskiya bana so!

Karshen story: They are no longer engaged.
Surely after suffering comes enjoyment

*~MuDa~*

LMAO...very funny indeed, and it happens in the city,
its just so ridiculous!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

bakangizo

Quote from: gogannaka on February 12, 2008, 01:36:11 PM
Quote from: Bakan~Gizo on February 08, 2008, 09:24:00 AM
Go on, suck up to them >:(

Ke kuma 'hehe' Fateez, who got excited about large gara? You no no joke?

LOL ka hakura kenan...har nayi wa kanwar magana fa.


A'a ba wai na hakura bane. Amma ai kasan taura biyu ba ta taunuwa a lokaci daya ;)

*~MuDa~*

You guys are so damn funny, i just heard a true story, i will post it soon, i have somewhere that i have to go...its so hilarious
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc

waduz


gogannaka

Quote from: *~MuDa~* on February 27, 2008, 09:23:35 AM
You guys are so damn funny, i just heard a true story, i will post it soon, i have somewhere that i have to go...its so hilarious


Where's the story ne?
Surely after suffering comes enjoyment

gogannaka

Matan Kano akwai rowa.
Matan Katsina akwai tsiwa.
Matan Jos akwai wauta.
Matan Okene akwai bauta.
Matan Niger akwai maita.
Surely after suffering comes enjoyment

Muhsin

Quote from: gogannaka on March 05, 2008, 12:46:37 PM
Matan Kano akwai rowa.
Matan Katsina akwai tsiwa.
Matan Jos akwai wauta.
Matan Okene akwai bauta.
Matan Niger akwai maita.

A ina kaji wannan kuma? ;D
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

amira

Lallai kam, where did you get this from?
*Each day is definately defining me and finding me*

waduz

Goga, ya ya banga na matan Borno ba? Ko kana so Danborno ya yi fushi ne? ;D

EMTL

Quote from: gogannaka on March 05, 2008, 12:46:37 PM
Matan Kano akwai rowa.
Matan Katsina akwai tsiwa.
Matan Jos akwai wauta.
Matan Okene akwai bauta.
Matan Niger akwai maita.

Assalamu alaikum,
Lalle mutumin nan akwai ilimi- how do you come about this research.
In the Affairs of People Fear Allah (SWT). In the Matters Relating to Allah (SWT) Do not be Afraid of Anybody. Ibn Katthab (RA).

bakangizo

Kun manta cewa goga is in the process of neman aure. He must have done lots of research.

gogannaka

LOL ai ba sai anyi research ba,
Matan Kano kowa ya san akwai su da rowar tsiya and they always expect from you. Too materialistic. Idan kana da mota ko Lifan(Muhsin gaskiya ne ai ko?) to lamarin ka zan zan.

Katsinawa tun muna yara nake ji ana cewa akwai tsiwa da shan taba.Outgoing personality.And sun iya soyayya.

Okene(igbira) kuwa gani nayi da idanuwa na yadda suke bauta wa mazajen su.Amma fa akwai zuciya da kishi.

Yan matan Jos ina da first hand experience.Wautar bala'i. Amman kuma they are down to earth. A Jos ne za ka fita da yarinya sai dukkannin ku ku shiga bus(kiya kiya) idan ma tana son ka sosai sai ta biya muku kudin mota. Ba su da raini sam sam.Ga su bakake kyawawa wallahi.

Niger kuma sun fi ko ina mayu a duniyar Nigeriya.


Waduz,ai DB muna maganar sirri da shi so i,for the mean time, won't make reference to Borno babes.
Surely after suffering comes enjoyment