Kano Babes na Wa O!

Started by *~MuDa~*, March 20, 2004, 08:45:01 PM

Previous topic - Next topic

0 Members and 9 Guests are viewing this topic.

Dan-Borno

Kin san what surprises me ne Auntyn Muhsin, its that
relationship between you and your dad.  Puting your
age into consideration and comparing it with the present
day fathers plus the traditional nigerian father, i am
left with no option than to conclude that the Oldman
is truely a father and a Consultant on family affairs.

Those of us growing as fathers to daughters need to
emulate him. 

I stand in respect.  Extend my salute.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

bakangizo

Quote from: gogannaka on January 28, 2008, 02:39:22 PM
The female folk in their entirety are a complication.

Af! Kai da sai yanzu ka sani? Lokacin da na ce maka Default Setting din su ne complication da murdewar lamura, ba ka yadda bane?

bakangizo

Quote from: Hafsy_Lady on January 30, 2008, 02:11:52 PM
Kodai yaya...........DOLENKA ka dakko daya ka ajiye gida, idan you already done that, DOLE azauna da ita kuma DOLE ka goyi bayan abarka.  ;D[/color]

Eh. To. Though I remember a lecture of mine calling it necessary evil. :o ;D I won't go as far as that, but...

Ibro2g

Quote from: HUSNAA on January 30, 2008, 05:58:03 PM
............only problem was he was over 40yrs at the time and had a nice round belle which I couldnt reconcile myself with...hehehehehe!!! ;D ;D ;D ;D ;D ......... yaya kika gani???  ;D ;D ;D

Lol My God, now thats comedy.
This whole thread is hilarious, I was told matan Katsinawa nada tsiwa but with this, I must say they are very subtle creatures. Kano babes.....I love u

Safety and peace
Safety and Peace

HUSNAA

Tsiwa? ibro?? ....nah nah this is not tsiwa... unless u mean rashin kunya and there is nothing aji kunya anan... :) Just a little history from my life.... that's all
Ghafurallahi lana wa lakum

abeeda

haba ba a taru an zama daya ba ai. tabbas akwai mata masu son kudi kuma su na da yawa haka zalika akwai maza masu kwadayi. :D
   kuma arziki ai na Allah ne sai ta ce sai mai kudi to in Allah ya karbi kayan shi fa? kuma ai akwai abubuwa hudu da yasa ake auren mutum amma wanda da yafi shine a duba hali da addinin mutum.
Allah Ya ganar da mu amin

bakangizo

Gaskiya ne abida. Barkan ki da zuwa forum.

Dan-Borno

Quote from: abeeda on February 04, 2008, 07:56:49 PM
akwai maza masu kwadayi. :D

Abeeda ko?  amma ai statistically, you cant compare
kwadayin mata da na maza ba, kamar akwai da babu ne.
"My mama always used to tell me: 'If you can't find somethin' to live for, you best find somethin' to die for" - Tupak

Muhsin

Quote from: Dan-Borno on February 05, 2008, 01:54:03 PM
Quote from: abeeda on February 04, 2008, 07:56:49 PM
akwai maza masu kwadayi. :D

Abeeda ko?  amma ai statistically, you cant compare
kwadayin mata da na maza ba, kamar akwai da babu ne.

To fa, DB versus Newbei. ;D Abeeda, welcome aboared and never mind Dan-Barno. So he specializes at whenever a new member steps his/her feet here.

But however, realistically speaking, what you said isn't on a good track. As he said, statistically mata sunfi maza kwadayi nesa ba kusa ba. As they say; adin ba gwaji. LOL ;D
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

arubuta

idan namiji yana kwadayin kudi
to yana yin haka ne domin ya
samo kan babe(budurwar) da
yake so.
duk kudin mutum ai don wata
yake nema (ON MOST CASES)
If all the trees on earth were pen
and all the sea, with seven more besides, was ink,
God's words would not run dry
  Q31:27

Muhsin

Quote from: arubuta on February 05, 2008, 11:57:28 PM
idan namiji yana kwadayin kudi
to yana yin haka ne domin ya
samo kan babe(budurwar) da
yake so.
duk kudin mutum ai don wata
yake nema (ON MOST CASES)


Ka matukar bani dariya, arubuta.
Get to know [and remember] Allah in prosperity & He will know  [and remember] you in adversity.

Fateez



Hehe, Yanda yan mazan Kano suke bashing yan matan Kano you'd think they

themselves are perfect men! hmmmmm, I don't think so. As they say, remove

the log in your eye before you remove the speck from somebody else's.

I won't mention any names – but remember when Gogannaka mentioned the

family that gave that unbelievably large gara, how did yan mazan forum dinnan

act? Didn't they get all excited and started asking ko tana da kanwa? Sannan

kuma ku zo nan ku ce yan matan Kano suna da kwadayi? ku yan mazan fa?

Wai kura ce za ta ce da kare maye? Puhleeeez!
"Whenever you find yourself on the side of the majority, it is time to pause and reflect."    ~ Mark Twain


arubuta

Quote from: Muhsin on February 06, 2008, 01:02:01 PM
Quote from: arubuta on February 05, 2008, 11:57:28 PM
idan namiji yana kwadayin kudi
to yana yin haka ne domin ya
samo kan babe(budurwar) da
yake so.
duk kudin mutum ai don wata
yake nema (ON MOST CASES)


Ka matukar bani dariya, arubuta.


to meye abin ban dariya a ciki? na true i talk

fateez kinga ni i'm against that large (ko huge zance ne) gara
amma to tell the truth ai suna son
kudin, u xclusive  8)
ai ba a tari an zama daya ba !

Shi ne na ke cewa yawancin Majority
mazan suna nemo kudin ne don mata!!
Ko ba haka ba?
in ba rami me ya kawo zancen rami... in ji makaho
in ba kudi me ya kawo zancen kudi....in ji yan maza
yan matan ne suka Karkata ga kudin. Period.
Fateez xclusive  8)


da na fadi karin magana
sai na tina da dayan karin maganar
da ta shafi makaho.
wai makaho ne ya sayar da sandar sa ya sai madubi

cheer up Kano Babes ;)
If all the trees on earth were pen
and all the sea, with seven more besides, was ink,
God's words would not run dry
  Q31:27

bakangizo

Go on, suck up to them >:(

Ke kuma 'hehe' Fateez, who got excited about large gara? You no no joke?

*~MuDa~*

Quote from: Fateez on February 07, 2008, 06:21:46 PM


remember when Gogannaka mentioned the

family that gave that unbelievably large gara, how did yan mazan forum dinnan

act? Didn't they get all excited and started asking ko tana da kanwa?


Fateeeeez, fateeeeez, fateeeeeeeeeez? How many times did i call your name? Three ba? To becareful, thy lies shall repercuse on you!
...He begot not, nor is He begotten!
www.articlesdir.co.cc